ai bidi,ah tashiga uku ahannun imamuna Muhammad lawan triumph
2026-11-04 21:02:14
35
Hasanu :
lokacinda malan zaizama proff insha Allah nikuma nazama Dr.biznillah
2026-11-04 22:07:09
21
elarseee0 :
Wlh yan bidi’a kuji tsoran allah wai wanan kuke ce ma makiyi manzon Allah amma kullum sai kara ci gaba yake ga kwaciya hankali Masha allah dr lawan trium Allah ya kara Lfy da nisan kwana Allah ya kara mana kaunar shugaba mu annabi Muhammadu Sallallahu alaihi wassallam 🤲🤍