@najbelnursinghome: #depression #mental #najbelnursinghomeandmaternity #healthawareness #MentalHealth

Najib Bello
Najib Bello
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 04 November 2026 17:03:09 GMT
40555
1911
197
548

Music

Download

Comments

mineralsmim
minerals :
Daman ni nadade da sanin na haukacewa
2026-11-04 19:40:51
52
fayzahs6427
fayzah's households📈 :
Wlh gamu nan Hmmmm wlh haihuwa ce ta sa na xama me mxantuwa 😭😭😭😭😭 Allah kasa yayanmu su jikanmu
2026-11-04 20:47:58
24
mamannusy.fabric
MAMAN NUSY :
yanzu fa babu mata masu lfy 😭
2026-11-04 22:25:33
19
user36671168142364
hadeezatu :
hmmm Allah yasa aure ya zama sanadiyyar shigar mu Aljannah
2026-11-05 07:53:52
14
unspokenmind11
🫧unspoken mind🫧 :
dukkammu mun haukace,Dan muna fama da Duka symptoms din Daya zayyana, SALATI GOMA GA ANNABI 🥹🥹🥹
2026-11-05 11:21:19
9
mamanarfat391
maman arfat :
to ina Kuma abarka ka da ciyarwa ga kudin makaranta
2026-11-05 07:18:34
8
mamanminal126
Maman Minal :
to inhakane aina Hauka ce to Allah ya bani lafiya Allah yakawo mana dauki
2026-11-04 21:10:17
16
jikarjibo2
Ameenerh :
wllh nima na lura wnd muke zagaye mafi akasari tababbu ne na sa sabuwar screen guard daga nunawa wata ta ce inga wai ta bare shi 😭
2026-11-10 19:14:25
3
unmiey
Fatima Wali :
Hauka should never be used to explain depression! Never! this is very insensitive to people battling mental health!
2026-11-05 06:46:38
10
mom.jannat47
mom jannat :
Wllh nikaina nasan Banda hankali yazu GA mijin nawa shima Kan yasamu matsala yawan fada Ai alamar haukace mudai Mata rayuwarmu abin tausayi
2026-11-06 07:19:27
15
zaynerbo7
🫧Zaynabourh🫧 :
Nidai Rashin Aure ne ya samin hauka
2026-11-04 19:47:59
5
user9413230571575
mar'atus'salih in kano 2025😍 :
wlh nima jiya tundaga 8 to 12 nake kuka haka kurum 😢😢😢😢 kawai nagaji da rayuwa. wlh😂🤣😅
2026-11-11 06:52:53
1
rukayyaabubakarko
rukkychops :
nifa tun aihuwana na fari na zama doluwa 🥺
2026-11-05 10:43:47
6
queenmeerah000
queen ❤️🤩😍😋😍🥰 :
mlm jiya dana gaji ban san lokacin da na dinga ihu ba na rantse da allah sonai na hada da yin tsirara se haukan ya zama mai capacity himmmmmm allah dai yai mana magani sbd annabi amma wlh ko
2026-11-07 10:29:28
2
oummeeterh
khadija Nuruddeen yola :
walh tunda akai min cs wata 4 kenan nadena kula dakaina
2026-11-05 11:31:04
8
hawwa688
Ready2wear by Hawwa :
Laaa ashe ashe haba nifa ince
2026-11-05 09:20:32
5
user99777661714
maman sadiq :
Shi yasa muke Addu'a Allah ya bamu Aljanna a lahira mu huta, domin wlh duniyar mu ba dadi sam
2026-11-05 05:37:59
9
ummykitchen0
ummy's kitchen :
walhi karatu ya birkitani ban dawo dai dai😂😂😂 Allah yasa mudace
2026-11-04 18:17:26
5
user3511613621977
maryam hrn :
wallahi ni yanzuma ahaukace nake yaya sun hanani sakat saboda magana dazu mage tamini kashi kuka nakama yimata
2026-11-08 17:58:22
2
matardanaljannah21
zahra :
wallahi Nima kamar na fara kawai se zan shiga na dakko abu kawai Sena rasa mema zanyi
2026-11-05 16:36:27
2
aishatu.ahmad.mah1
Aishatu Ahmad mahmood :
babu kamar in Allah yabaka Yaya maza tarbiyansu gaskya sai ahankali Dr warana banason magana sainaji kamar kaina ya stage nafison xama shiro ................
2026-11-11 17:44:27
2
bintu62.2
Bintu :
Ninadadema
2026-11-10 19:09:21
1
myesko69
M YESKO COLLECTION :
dr duk abunda ka fada gaskiya 😳
2026-11-11 06:42:30
1
hafsatsade4
Oum Areef :
Rabbi yasa masu tausayinmu muka haifa👏 wanda basu haihu ba rabbi kabasu haihuwa me albarka amman wlh wlh nayarda muna da ciwan hauka🥺
2026-11-11 12:53:45
1
rukayyamalami737
rukayyamalami737 :
allah kasa mudace addu'a itace mafita
2026-11-10 13:56:11
1
To see more videos from user @najbelnursinghome, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About