@zauranmalanlawantriumph: Alhamdullah Masha Allah A yau Ranar 4/11/2026 Babban Malamin Mu Sheikh lawan abubakar shu aibu Triumph Hafizahullah Ya kammala Digirin Digirgir Bangare Tafsirin Al Qur’ani Mai Girma. Allah ya karawa Rayuwar Malan Albarka Kara Masa ilimi Mai Amfani Ameen
Masha Allahu, Allah ya kara ilimi da basira mai yawa, Allah ya kara daukaka, Allah ya yima rayuwa albarka.Allah ya tsare gabansa ,da bayansa,da kasansa,da samansa da gefensa,da hagunsa da damansa, Allah ya kare Malam daga makiyansa baki dayansu.Ina maka fatan alkhairi mai yawa 🙏
2026-11-05 08:06:03
1
Ummu Aisha :
ma Sha Allah ubangijin rahama ya sa albarka don tsarkin mulkinsa ya hayyu ya qayyum birahamatika ya arrahamarahimin ya rabbal allamin yamaliki yaummiddin 🤲
2026-11-04 20:31:12
4
YUSUF ABDK :
Masha Allah, Saura Professor Insha Allah
2026-11-04 21:14:54
0
GWALEBOI :
Alhamdulillah gaskiya naji dadi, ALLAH ya karawa rayuwar sa Albarka 🤲
2026-11-04 21:32:57
1
beanabdul :
congratulation
2026-11-04 22:29:36
0
Omar :
Masha Allah Doctor
2026-11-04 20:55:51
1
Abubakarsadiq :
Masha Allahu, Allah yasa albarka
2026-11-04 19:12:12
1
Prince uthmern👑 :
Allah ya kara daukaka Allah ya karawa rayuwa albarka ya tsareka daga dukkan sharri Allah ya baka kyakkyawa a duniya ya baka kyakkyawa a lahira ya tsareka daga wuta sheikhy❤️🤲🏼
2026-11-04 22:12:15
1
user8702061961656 :
Allah ya qara daukaka Dr
2026-11-04 20:05:45
1
BORNO. SUNNAH. SAK. BID.A SAM :
masha Allah jazakhallahu khairan ❤️🙏
2026-11-04 20:06:58
1
سنوسي ابن هارون من نيجر 📚🇳🇪 :
الله أكبر الله أكبر الله أكبر
2026-11-04 19:57:08
1
Ahmad Muhammad :
ma sha Allah... Allah yasa albarka
2026-11-04 19:21:39
1
NURA LAWAN(BOBO)SHOES&BAGS👜👠 :
Masha Allah
2026-11-04 20:36:48
1
chafiou adamou :
macha allah🥰🥰🥰🥰🥰🥰💯💯💯💯💯💯
2026-11-04 19:58:03
1
Omar :
Ran wasu yanzu haka ya baci
2026-11-04 20:56:30
1
Abbakar Sadeeq :
masha Allah
2026-11-04 20:33:15
2
JAGABAN MALAM LAWAN TRIUMPH :
Masha Allah 🥰
2026-11-04 21:21:38
1
Abu Khadija & Aisha :
التكبير
الله أكبر! ألله أكبر!! الله أكبر!!!
2026-11-04 20:57:26
1
Sas :
Jan biru
2026-11-05 09:24:01
0
Aboubacar Abdoul nasser :
Macha Allah
2026-11-05 12:10:18
0
Gazali Abdulaziz yakubu :
Masha Allah,Allah ya Sanya albarka ya Kara ilmi Mai amfani
2026-11-05 09:49:54
0
edrees super4 :
2in1 kenan ga can ga nan
2026-11-05 09:28:48
0
baballe saadu :
masha allah
2026-11-05 10:48:46
0
To see more videos from user @zauranmalanlawantriumph, please go to the Tikwm
homepage.