Duk duniya ba inda aka rena addinin Allah kamar Nigeria🇳🇬 wlh
2026-11-04 22:05:13
62
realnafsonxee :
izala ko Ac milan??
2026-11-09 12:12:42
0
Aminuidris82 :
Allah Yasa Kimutu a haka
2026-11-04 20:57:58
27
IZZ@HN@H :
izala ko Madrid
2026-11-04 22:53:00
15
Abban Golden :
Ubangiji Allah ka gafarta wa Masussuka saboda zuwan mun samu nasara a rayuwa irin ta addini
2026-11-04 20:23:19
33
AUWAL HAMZA :
mausska be mutuba wlh Dan wani betaba saurara Saba Amma ze saurareki mina godiya
2026-11-05 06:10:31
17
Usman Nuhu :
Fassara musu tahiyan ma saboda su gane cewa addu’a ce kawai
2026-11-05 11:57:56
9
Alhassan Muhd Katuru :
saidai muyita Adu.a kar Allah yayi Fushi damu ya sauko mana da Azama saboda wawayen cikinmu saboda maganar gaskiya Aniyiwa Addinin Allah kutse A Nigeria ya Ubangiji Allah kakawo mana saukin wannan musifar dake tinkararmu A kasarnan😭😭😭😭😭😭
2026-11-05 12:18:22
8
mohammedidrisalbazy :
allah mashikshiga part 2 kar kimanta akwai wanda suka kasheshi fa
2026-11-06 07:49:15
0
M Abbas :
Alhamdulillah sayyada Bilkeesu, Allah ya kara basira
2026-11-04 20:05:56
7
Háďèèžá🌸 :
Wlh allah neman trending take
2026-11-07 17:02:58
1
H.Omar.A :
Malama[Red heart]
2026-11-07 16:38:38
2
Feedy :
Allah ya shiryaki ya shiryemu baki daya amma wallahi duk wanda zai fito yana jada maganar annabi to wallahi ya jira makomarsa tun a duniya dan haka wannan alamace ta karshenki yazo Allah yasa mudace Allah yasa muyi kyaukyawan karshe
2026-11-06 13:15:10
3
umar goma52 qur anin zallah :
Allah yajikansa malam yahaya Ibrahim masussuka
2026-11-05 08:34:22
6
fati barno💕💕💕💕💕 :
Dan allah tiktok kudena nunamin billy
2026-11-06 10:20:40
0
zainabu abu :
Nikam mezai jamin yin tafiya a sallah tap wllhi 🤣🤣 fatiha nake karantawa
2026-11-07 12:00:07
3
lâst bôrñ 💖❤️ :
ni nashiga uku anya kinada Rabo kuwa wlh wannan mgnr takima alamun duniya tazo karshe ne allah yasa mudace
2026-11-07 12:04:45
0
sadeeyayusuf448 :
ke kitsaya a iya matsayinki
2026-11-05 15:42:09
1
mansur muazu alhj :
gaskiya yar uwa ina tayaki murna fahimtar addinin musulunci na gaskiya
2026-11-06 06:31:06
3
Khadija Babangida :
Ina saeda Pakistan jammaa 😊
2026-11-06 14:23:04
1
le sahélien 🥰 :
kinzama malama kenan yanzu ko[Larmes de joie]
2026-11-04 20:29:14
3
kafi uwa son yanta :
dawisu sarkin ado my love
2026-11-05 08:42:44
2
To see more videos from user @.0billy2, please go to the Tikwm
homepage.