yaya garba wlh muna matukar kunyan ka kada ka cigaba da wannan muhadara abar zancen haka in kai baka yadda da hadisai ba shikenan mu mun yadda allah ta'ala ya barwa kansa sani waye me gaskiya a sakaninmu bobban abun shine dukkan mu musulmai ne kuma munà sallah muna dukk wasu abubuwan daya dace.🙏🙏🙏🙏
2026-11-04 20:44:03
10
M .B .alqur.ani zallah :
Gaskiya ne
2026-11-04 21:17:49
44
LEGEND☠️💀 :
ixala da basu yarda da mafarkiba tayaya suka yarda da bukhari haka
2026-11-05 08:26:38
27
Falmata Bukar :
Ya Muqallibal-qulūb, thabbit qalbī ‘alā dīnik.
2026-11-06 10:21:32
0
Real_Dan__Malam :
Ashe mafarki ne shiyasa yake tabamu wahala😂
2026-11-04 21:17:37
27
Ismail Sadiqjarumi :
hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh
2026-11-04 22:03:26
1
ISAH A HARUNA :
nadena bin mafarki
2026-11-04 21:38:48
17
abdul hassan :
gaskiya mukam munyarda da hadisin annabi muhammad sallallahu aliayi wasallam
2026-11-05 04:49:42
4
ibrahimdankasata227 :
111111
2026-11-05 20:03:51
0
Shaaban Abdullahi :
Wllh Na Fita a Darika Daga Yau Na Koma Mabiyin Qur'ani Zallah
2026-11-05 09:14:11
7
umar_s_investment_ng_ltd :
Wai ni kam wadanda suka zo kafin bukhari ya sukeyin ibada
2026-11-05 08:14:30
1
F.M. LUXURY COLLECTION👠 :
Dan allah kudai na rikita mutune wllh kunna yiwa iddini ilani fa
2026-11-06 08:37:25
0
Mansour kalfou :
garba akoma makaranta yafi duwan izgili
2026-11-04 22:31:16
2
yusuf salisu lawan :
Amma ai ya Yadda da shehun da ya yace ya karbo salatin fatee a mafarki
2026-11-04 21:08:34
6
íñűšà mķ🤴 :
buhari da muslim sunci ahmanan al uman annabin rahama 😇🤗
2026-11-04 21:47:50
6
Babaye Aghali :
😂😂
2026-11-05 23:34:29
1
ba gwani ara :
👍👍👍👍dawa❤️❤️❤️❤️
2026-11-05 23:34:04
1
abdurachidou :
ni na aza bukari sahabine ashe duk mune 😂😂
2026-11-05 04:31:08
2
𝙎𝙖𝙢𝙞𝙣𝙪 𝘼. 𝘼𝙢𝙞𝙣𝙪⭐ :
Mafarki yayi Toh kubarmashi Abinshimana
2026-11-04 22:24:17
2
masussuka ko zaamutu :
muna alfahari dakai
2026-11-04 22:19:52
3
القاسم أوبا سنوسي :
kai
2026-11-04 22:36:42
2
DAN KATSINAWA BACKUP🔥 :
lallai mun dade muna addinin mafarkiii😭😭
2026-11-05 18:14:32
3
To see more videos from user @garbamaidawa, please go to the Tikwm
homepage.