May Allah grant us protection
Is a hard-hitting truth
2026-11-24 00:25:30
1
Abdallah kt :
wallahi tunda nafara hawa tik tok sai yaune naji magana ta Arzuki ta mutunci ta gaskia ta hankali wlh tun tuni ni nasan da haka kawai bana magana ne a media shiyasa bance Komi ba.Allah yasaka maki da alkhairi Allah ya baki Abinda kikeso na Alkhairi duniya da lahira inatare dake Dari bisa Dari 💯💯💯
2026-11-05 09:08:30
47
Sunusikks :
suka koyar daku San shehu de Allah ya ganar daku gaskiya
2026-11-05 10:33:10
10
Garba bakori KT :
xaki halaka dai
2026-11-05 11:03:36
8
Hashimu Abdulkarim :
ansami matsala anyiwa tijjanawa ritaya Allah ka kare mana imaninmu
2026-11-05 07:48:42
23
shuaibu :
wallahi ansamu matsala addinin musulunci ya zama na yen bariki yanxu
2026-11-05 21:40:23
6
Shafewan Garkuwa :
gaskiyane wallashi
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-11-24 06:42:21
0
Mansur Shehu Turaki :
ALLAH YA SAKAWA ABDULJABBAR
2026-11-05 07:50:20
17
Isa Dan Maryam :
maganarta gaskiya ne wallahi
2026-11-04 23:12:52
26
Muhammad dala 20 :
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah congratulations Dr. sheikh mlm lawan triumph
2026-11-05 00:10:17
35
lmanzzee9966 :
Maman basma, from Noor Alhaq, she was a hero
2026-11-05 22:09:32
5
Komilskuvich :
Amma addinin na darika ko
2026-11-05 14:40:15
6
user5974239813416 :
sunnah sak Allah yasa kama malaman mu ahalusunnah da alkairi
2026-11-05 10:01:32
14
MUSULINCI ZALLA :
wannan itace sayyada maman basma reporter ce a tashar Noor Al haq News
2026-11-06 19:03:02
7
Habu Inter :
Izala ikon Allah
2026-11-05 09:31:50
5
ibrahimgoniabiya :
Hujjatul Islam dr shattima Ali elmiskin
2026-11-05 04:54:25
9
HARUNA MUHD NURA :
maman basma
2026-11-04 22:26:05
7
Umar Adam Usman :
Alhamdulillah Alhamdulillah
Allah mun godemaka da Ni'imar Zama
Ahlussunna
Allah ka qara Tabbatar da Dugaduganmu akan Sunna
2026-11-05 11:38:19
9
Qaribullah :
aikin da sarkin gida ya fara suka daureshi
Allah kafito mana da sheik Abdul-jabbar
2026-11-05 07:03:41
12
abdulmalikmuktar36 :
SUNNAH SAK
2026-11-17 00:20:05
2
Maawi Shitu :
wannan gaskiyane yar uwa
2026-11-21 12:59:37
1
king fahat :
Allah ya Miki albarka
2026-11-20 17:04:51
1
yunusa gundas :
🤣🤣🤣 kinmanta Allah naku nabiyu shehu dan anti
2026-11-05 08:25:36
2
Zainab Musa :
wannan haka yake Allah yamiki albarka
2026-11-12 11:20:37
3
To see more videos from user @jamilamohd34, please go to the Tikwm
homepage.