Allah ubangiji ya kunyatar da bokan da yayi maka wannan asirin
2026-11-05 06:25:06
290
خديجة ✨ :
yan uwana bishiyoyi kuzu mu kuma daji
2026-11-05 09:10:05
138
Zee manya :
Na hakura Sun fara burgeni
2026-11-05 06:54:49
131
Omar_A _Maishadda :
Fatan mu mudai Allah yadawo dakai cikin hayacin ka 😂
2026-11-04 23:28:42
182
Cute rukky :
Ga kudi ga iya soyaya wani talaka ga yunwa ga wulakanci 😩😍
2026-11-05 09:57:30
41
khaddie ❤️ :
see love abeg
2026-11-05 16:53:55
0
fatima222247 :
Ku barsu kawai she yasan me yasa yake sonta , halinta mai kyau ne wallahi duk bin boka ki inhar bakida hali mai kyau bazaiye ba, true love exists Wallahi ni shida ce
2026-11-05 14:59:32
12
خديجة🥰 :
wlh da farko na zaci AI neh 😅😂💔
2026-11-04 23:34:40
104
His Queen ❤️👑 :
on fire [Red heart]
2026-11-05 17:10:32
0
Sawwama Online Store3 :
Burina a sayi hijabs Dina
2026-11-05 12:44:28
0
lel phadeel🌷 :
wlh nima dafarko nazata A I ne
Masha ALLAH wlh antashi kafafuna[Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved][Starstruck][Starstruck][Starstruck]
2026-11-05 11:34:59
1
دي🩷 :
Walh kamar na kashe aurena dan ban auru ba 🥲
2026-11-05 04:58:38
20
haidarjr01 :
Complete corner Kina cikin Alkhairi
2026-11-05 07:09:09
8
Auntie zyi :
wannan ƙauna Allah ya dauwamar dasu cikin farin ciki har aljannah 🥰
my favourite couple, Allah ya ƙara kariyar sa gare su daga dukkan sharri, fatan muma Allah ya datar damu😍😍
2026-11-05 05:54:43
14
herbeautyy💕🌹 :
I'm I the only one blushing 🤭🥰
2026-11-05 14:36:27
1
Miemah Omar :
mude rako mata mukayi Yasin ga kudi ga soyyar gsky hmmm bari nayi Shuru dai kawai
2026-11-05 09:36:13
9
Aminatu :
Wallahi mutane kuna bani mamaki duba abunda ke fitowa daga bakin yan uwanta mata
kuma a haka mukeso muma Allah ya mana
2026-11-05 09:25:05
10
MUM AMREESH STORE 🛍️✨ :
Kishiryar mata nan tana chikin yanayi wlh
2026-11-05 00:41:21
54
CHEF HAUWA NURR :
Samosa always available,kano😋
2026-11-05 09:19:56
6
Fauzarh🖤🦅 :
Allah ubangiji kabamu miji mai kaunarmu🥲
2026-11-04 22:29:42
30
Ummu Fadima :
Ya kama ta ku daina daura kanku a media akwai mahassada dayawa a arewa in ka nuna wa matar ka soyayya sai ace ta yi maka asiri alhalin kowa da zai sami haka so zaiyi Allah kasa mu dace ku kuma Allah ya bar kauna
2026-11-05 08:35:45
7
hafsatyyy ❤️🔥🦋❤️ :
Wayyo kunya nakeji 🤭🙈🙈🥰
2026-11-04 22:41:08
38
Lady Eve🧕🏽 :
Let’s all accept hassada muke wa baiwar Allah nan 😊
2026-11-05 08:23:22
17
artou_ladan♥️ :
Me haka sun sakani se murmushi nake🥹😂
2026-11-05 00:03:48
18
To see more videos from user @daddy_lola_fire_on_ice, please go to the Tikwm
homepage.