@abbaoldman1: Menene Ke Faruwa Bayan ITLG KYC?🔄 Menene ke biyo bayan tura ITLG KYC?Bita da tantancewa (Review).Tabbatar da ainihin mutum.Hoton ƙarshe (Snapshot).Daga karshe rabon token.A lura cewa tura aikace-aikace ba yana nufin an amince da shi nan take ba! 📊 #ITLG #InterLink #ITL