wannan gaskiya ne domin na kalli video da dama akan wannan hasarin amma abin zai baka mamaki sosai, yanayin yana nuna kamar hypersonic weapon ne, domin ramin da ya taune yayi matukar girma
2026-11-05 09:32:50
1
Muntasir4nd :
Bayanan ka sun fita fes. Hausa-iya-hausa.
2026-11-05 04:56:50
1
Abu Khadija :
Allah ya kiyaye
2026-11-05 07:18:25
0
laminou Adam :
gaskiya ka iya bada labari[Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-11-05 07:09:09
0
T2w :
ko hypersonic missile ne kadai yake sauka ko ciga kasa hakan
2026-11-05 10:47:53
0
TAMIM ZARMA :
🥰🥰🥰
2026-11-05 05:34:08
0
To see more videos from user @takobinsaydy, please go to the Tikwm
homepage.