Lahaula wala quwata illa billah, wallahi nifa bakincikina shine ana irin wannan maganar haba jama’a yakamata ace kowani musulmi yasan darajar manzon Allah sallallahu alaihi wasallam,wallahi wata gadi’a daban yakamata ayimana bayani akanta amma bawai ace haryanzu anasanar damu waye manzon Allah bawai ace haryanzu anasanar damu waye manzon Allah ba, haba dan Allah
2026-11-06 08:19:56
23
user4234546825911 :
[Sticker] saw
2026-11-08 23:14:30
0
aliyukalgo2 :
S A W [Heartwarming]
2026-11-07 21:19:06
1
Addiddiwy Masoyi :
Prof muna godiya
2026-11-05 13:59:29
33
Musa Bello mahi :
Allah ya qara mana ganin girman annabi s a w
2026-11-05 23:44:26
23
mus,ab umra nasugaba :
sallallahu alihi wasallma na am madallah malna 🥰🥰🥰🥰