God bless you Sir. I learnt from your knowledge.
Allah ya qara basira
2026-11-06 08:11:28
3
Ibn Mohammed :
Masha Allah..... please next Video acire wannan background sound din
2026-11-06 08:25:14
1
NAGARI_CT :
Salam Dafatan kanada lokacin Layman kamata…. Naga tun daga panel anyi converting wutar da aka samu zuwa AC (why)…. Sannan da akazo wurin generator sai akace za’a canza wutar daga AC zuwa DC saboda charge na battery banga kuma inda aka canza na battery din zuwa DC ba….. I’m sorry my question will sound funny,, are the batteries only charge with generator 😁😁? Hopefully we will see another video about why change to AC from the panel. Thank you.
2026-11-06 10:04:58
1
Injin :
Application for job sir
2026-11-07 14:30:50
0
Maigame Shehu :
uhmmmm wai kakana oga na engr abdulmajid katsina ubangijin halitta ya Kara kare ka ya daukaka yanda kamuna hanyar Neman na halak Allah ya sakaka aljannan duk Mai kaunar Allah da annabawasa yace Amin amin
2026-11-06 10:59:36
2
A2C.Dev > :
background sound ya danyi yewa, for next sai a Dan kula Muna godiya sosai, haka ya nuna kowace state taso zata iya rike kanta da solar
2026-11-06 08:49:31
1
Suleiman student :
Masha Allah, Allah y kara lpy d baseera
2026-11-06 07:48:02
2
Oxmentor :
Dan Allah adena saka sound track dinnan, bayanin mukafiso
2026-11-05 08:59:08
3
muhd muttaqa :
ni dai burina kawai nasan duk wannan hutar ina za'ai powering 🔋
2026-11-05 08:48:12
1
@NUR'ASH 01 :
gaskiya, Ranka shi dade nidai kana birgeni matuka,🫣🥰 Allah ubangiji ya kara maka lafiya da nisan kwana mai albarka🙏🙏🙏
2026-11-05 15:14:09
1
MAI_GERMANY🇩🇪⚡ :
wannan shi ake kira Nepa jiki ki huta
2026-11-06 09:33:58
1
abdul001 :
mashaallah Allah qara basira
2026-11-05 14:36:22
1
Mubaraq Muhammad Misau :
Allah Ya bada sa’a.
2026-11-06 16:17:16
0
ENGR. YUSUF :
Wai angara wurinnan kenan 👌
2026-11-05 19:59:44
1
Abu-Khalifa :
muna maku addu'a ta fatan Alkhairi
2026-11-07 09:35:38
0
Bachir Soufiya :
macha Allah Allah ubangiji yaqara basira
2026-11-05 08:11:24
1
Soleil Tchad :
machallah
2026-11-05 13:31:14
1
jamilu bala :
Masha Allah
2026-11-07 04:45:37
0
12chapiou :
ماشاء الله
2026-11-07 21:10:21
0
s_city5 :
Masha Allah
2026-11-05 08:08:58
0
muhd muttaqa :
sir.dan allah zaku dauke ni aiki networking nake karanta
2026-11-05 08:49:58
0
Future Bright of KD town :
Dole mukoma makaranta domin karin illimi
2026-11-05 11:23:13
2
M Mai karama electric world :
[Pray][Pray][Pray]
2026-11-06 08:11:26
1
Anatare Iyawuya0✅✅✅✅ :
🥰🥰🥰
2026-11-05 12:32:02
1
ismaëëël Muhammed :
😁😁😁
2026-11-05 18:51:43
0
To see more videos from user @amakson_renewable_energy, please go to the Tikwm
homepage.