shi dai ubangiji SWT mai tsarkine kuma baya karban aiki sai mai tsarki
2026-11-06 12:52:22
10
Eysher1010 :
Da Wannan
2026-11-05 16:43:51
73
Teemah__Dayyab :
Allah sarki karshen duniya yazo Allah kakaremana imaninmu y hayyu y qayyum
2026-11-05 10:43:04
72
Sulaiman Ibrahim :
Wallah ke halakakkakiyace wallahi
2026-11-05 10:38:57
95
Autar mama :
wlh nima ban taba fasa azimi ko sallah dan ina period ba
2026-11-05 14:26:00
59
abdulsalamismail830 :
kicigaba Kingman asking wallahi
2026-11-06 17:05:20
0
Rukayya :
We are not serious 🧐
2026-11-06 13:16:57
0
Aeeshat A umar :
Allah ya cika miki burinki na shiga wuta
2026-11-05 20:38:36
32
Khadija Babangida :
Ina saeda Pakistan jammaa 😊
2026-11-06 14:01:55
1
فاطمة عبدالرحمن ✨ :
trending din ayyyyy 👍👍👍
2026-11-06 15:47:02
0
Musa Bhai :
inayinki
2026-11-06 15:28:24
0
. :
Rushing, I'll be me
2026-11-06 09:29:07
1
fareeauta_ :
Marasa lafiya gida da asibiti Allah ya bamu lafiya🥺
2026-11-05 17:58:55
12
Sulaiman :
Ni wannan lamarin ma shine yasa naji nafara qaunarki wlh
2026-11-05 09:46:59
64
Dansarki :
amma ana saduwa dake a lokacin ko subhqnllhi wato mun godewq Allah da kuma iyayen mu bisaa niimar da muka samu takai neman ilimi domin sanin Allah
2026-11-05 14:40:14
7
ABUUBAKAREE :
@ABUUBAKAREE:akwai banbancin tsakanin aiki da hankali da kuma aiki da shari'a,
ita shari'ar Allah bada hankali kadai ake aunata ba,
idan da hankali kadai zamuyi ibada da ba Wanda ya isa ya hanani ci da Sha har tsawon wuni guda da sunan ibada, sabida haka kiji tsoron Allah Kuma aiki da abunda aka karantar dake a makaranta, Kuma rinka rokon Allah ya shiryar dake tafarkin Sunnah har ila yaumul qiyama, sabida a cikin zantukanta babu hujjar aya ko hadsi
2026-11-05 11:04:38
15
madeenatou :
Wae dagaske take dan allah
2026-11-05 15:22:57
10
Mohammad sani 😎 :
wai dama akwai me sonki
2026-11-05 10:13:20
31
El-Abdoul :
Allah yacika miki burinki na shiga wuta paka paka
2026-11-05 11:07:20
19
mrs Habiby 🥰❤️ :
jiwata sabuwar masifa Kuma da ta billo kenan duk mafarkine ko[Tears of joy]
2026-11-05 15:46:14
5
To see more videos from user @.0billy2, please go to the Tikwm
homepage.