@atphausa1: Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke dukkan matakan da jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bi wajen samar da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, a matsayin ɗan takararta na shugaban ƙasa a zaɓen 2027. A hukuncin da ya yanke a ranar Alhamis, Mai Shari’a Peter Lifu ya kuma soke fitowar tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, David Mark, da Rauf Aregbesola da wasu a matsayin shugabannin jam’iyyar ADC. Haka kuma, kotun ta soke dukkan takarar mutanen da jam’iyyar ta tsayar domin shiga zaɓen 2027, bisa dalilin cewa an tsayar da su ne ƙarƙashin shugabancin da bai halatta ba. Mai Shari’a Lifu ya amince da ƙarar da Mataimakin Shugaban Ƙasa na ADC, Nafiu Bala Gombe, ya shigar, inda ya ƙalubalanci yadda David Mark da Rauf Aregbesola suka zama shugabannin jam’iyyar, yana mai cewa hakan ya saɓa wa doka.
ATP HAUSA
Region: NG
Thursday 05 November 2026 11:05:04 GMT
Music
Download
Comments
DANLIMAN COMEDIAN TV :
Tinubu most Go insha Allahu
2026-11-05 12:29:14
11
BARADEE💴💵💰 :
Of course Dino Malaye we’re are you
2026-11-05 15:01:30
1
ajelaniabdullahi :
wlh qarayace saidai a mutu wlh bamuyin APC
2026-11-05 12:12:35
11
Muhammad Naseer iyatawa :
where's dino malaye
2026-11-05 14:04:41
0
RIJIYAMODUGAMBO1717 :
we will depend our sellfe Ooo
2026-11-05 12:29:35
0
🥷SUPEE🦅 :
Tuninbu must go
2026-11-05 12:39:15
8
Mbakano furniture and kitchen :
Dama nasan HK akasa agaba Amma Allah y apc alfarmar manxon Allah Allah
2026-11-05 12:49:31
1
Bellodantsoho32 :
Karya ne yanzu muka fara son Atiku Ma
2026-11-05 19:18:14
1
fenah❤️ :
kubani dama nayi kuka a comment section
2026-11-05 12:47:40
1
S. D. :
kotun tana inane
2026-11-05 13:42:34
0
Hareesj Ahmad :
karya ne wallahi
2026-11-05 12:06:10
4
OumHaisam kyn mata zamfara❤️ :
Allah yasakamana kanaji kanagani Allah kamana maganin azalumai masumana mulkin kama karya
2026-11-05 20:17:30
0
abakar sadiq :
in sha ma allah muke da nasara in Allah yayenda
2026-11-05 13:36:17
1
user3388852615615 :
OK
2026-11-05 16:05:12
0
Gaza :
2026-11-05 11:15:39
0
El adams b t :
guaranty Nigeria Sai waziri
2026-11-05 19:20:50
0
qrr :
wallahi muka fara son baba Atiku iansah Allahu nageri
2026-11-05 19:36:51
0
yarbaba265 :
Wannah aikin tunubu ne
2026-11-05 14:25:32
0
PRINCE :
kadan ma yagani indai kashim da tinubu ne
2026-11-05 13:28:42
0
mymoon isa :
Amma dai AI ne ko
2026-11-05 13:43:18
0
Usman handsome :
mulkin Azzalumai seyarushe dayardan Allah apc setarushe
2026-11-05 13:53:26
0
Abbatykiri :
Insha Allah muke danasara wato sunga Taron jiya Koh
2026-11-05 14:16:45
0
DAN -HAJJIYA 001🇨🇮 :
oh allah
2026-11-05 15:14:38
0
To see more videos from user @atphausa1, please go to the Tikwm
homepage.