@mubeedabai: Mai Girma Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, ya karɓi baƙuncin wasu daga cikin masoyansa, inda suka nuna masa ƙauna da girmamawa tare da miƙa masa kyautar kifi. Wannan na nuna irin zumunci da kyakkyawar alaƙar da ke tsakaninsa da masoyansa. ❤️ @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah