Ya Rabbal alamin!, May we not give birth to Children we will not understand ya Allah 🙏🙏🙏.
2026-11-05 20:03:48
5
user9902558939840 :
Allah Yakawo karshen almajiranci
2026-11-05 20:03:31
5
Na shalele ♥️ 💖 :
Allah ka shirya mana zuri'a ammq bai daceba gaskiya kuna bari ana ganin fuskarsu ba,a san nan gaba me zasu zama ba allah yasa mu dace
2026-11-05 15:02:07
4
@sdbaby🌹 :
Amadadin wan abinda kayin da fada kamusu san nan kanemi gidajen iyayensu ka kaisu kuma kamusu bulala domin wlh zasufi tsoronka fiye da iyayensu Allah kashirya mana zuri'a tare da daukakin musulmi baki daya🙏
Ubangiji Allah ya shiryesu ameen ya hayyu ya kayyumu 🤲
2026-11-05 18:52:32
3
DAN HAUSA :
Wani aiki sai Kano
2026-11-05 18:36:57
0
maman Jiddah :
Ubangiji Allah ya shiryesu😭😭😭 🤲
2026-11-05 20:22:47
1
ummin goma :
wannan ai ba abun dariya bane Yan uwa musulmai😭😭😭
2026-11-05 20:28:19
1
MURTALA_M_U_R_I _✅ :
Allah yakuta
2026-11-05 13:53:24
0
user7524371957218 :
Allah yasa
2026-11-05 15:02:36
0
Eman bistro🥘 :
Dan Allah Ina da tambaya wai Kara aure ne dole ko kula da yayan da kayı sanadinyar su zuwa duniya,wayancin yaran ana kawo su almajiranci ne sabida wai babansu zai kara aure kuma bashi da dakin da zaisa matar sai ya aurar da matan ga kowa mazan kuma sai a kawo su almajiranci.wani Abu sai Mallam bahaushe inda yasan muhimmancin kara aure amma ba San muhimmancin kula da iyalai ba Allah kasa mudace
2026-11-05 20:33:46
1
Ahmad muhammad :
oga kana gayawa waye ne
kayi Aiki Allah kawai kamusu fada da addu'a
2026-11-05 16:02:08
2
F&H :
Hmmmmm
2026-11-05 15:58:52
1
sani zazu :
allah ya shirya mana zuria alfarman annabi Muhammad rasulillahi
2026-11-05 15:55:48
2
Hafsat m Bello :
Allah ka shirya mana zuri'a
2026-11-05 13:23:49
1
MUTUM SAI ALLAH :
wannan fa ba abun dariya bane
2026-11-05 15:26:02
1
Alaji Jarmai :
Mlm kodai kaima
2026-11-05 16:01:43
1
Hafsat m Bello :
2026-11-05 13:23:27
1
Ismail Muhammad umar :
allh yakauta
2026-11-05 13:12:01
1
RABIU AHMAD 📉📈📊 :
to Ai me maganarma Yana chikin chaji😁😁😁
2026-11-05 14:54:31
1
Muhammad Naseer iyatawa :
Shima me maganar a make yake 🥰
2026-11-05 18:10:08
1
master :
Dan Allah kubar yada wannan video
2026-11-05 14:14:14
1
maidubumaithousand :
ka kofsa ni dan bauchi ne banso kayiwa yarammu haka ba
2026-11-05 19:02:03
0
To see more videos from user @alhajiwane1, please go to the Tikwm
homepage.