Dan Allah a zage mana leno yoro na Manchester United.
2026-11-22 19:21:24
7
Zakariyya Abdullahi Muhd :
kana gani zanmutu kake buga gangar
2026-11-20 21:28:26
5
Hamza :
😂😂😂
2026-11-11 09:29:28
8
gusauaii :
kouu
2026-11-24 18:18:11
5
fareedah Muhammad :
hhhh
2026-11-26 21:14:01
2
deejat🥰 :
q
2026-11-26 18:44:08
2
muhammad kasimu dadi :
Muhammad
2026-11-23 22:33:57
7
Mohamed barca a vis ❤️💙 :
[Larmes de joie]
2026-11-20 01:00:26
5
Yarima AI Studio :
h😂😂
2026-11-26 20:28:52
2
teslimsikiru249 :
umaru mai walda
2026-11-13 04:05:39
6
Smail Soumaila :
@MESSI
2026-11-18 21:41:15
7
ololm45 :
😂😂😂😂
2026-11-26 12:52:05
2
ololm45 :
2026-11-26 12:51:57
2
Hadji seyte :
😂😂😂
2026-11-15 09:50:58
5
Abdulmalik Tameem :
Annabi Alaihissalam babu abinda ya rage na saƙon Allah duniya ko lahira. ka ɗau tsafta; Annabi Alaihissalam kullum fes yake kamar ya fito daga ɗakin wanka.
Sannan ko bai saka turare ba Alaihissalam ƙamshi yake yi, amma da kanSa Alaihissalam ya faɗa cewa: “turare yana ɗaya cikin abubuwa uku da Allah yasaka muni sonsu”.
Annabi Alaihissalam idan zai saka turare hawa uku yake sakawa; na farko yana shafa turaren a jikin fatarSa mai alfarma, sannan ya saka a jikin tufafin da zai saka kafin ya saka, sannan kuma ya shafa a jikin tufafin bayan ya saka.
Sannan ya faɗa cewa Mala’ika jibrilu ya masa umarnin saka turare da fashi, (yau ya saka, gobe kuma ya barshi ba sai ya saka ba) amma duk juma’a kada yayi fashin saka turare.
Idan mutum zai ɗauki saka turare da niyyar koyi da sunnar Annabi Alaihissalam; Allah zai so shi, kuma zai sa Mala’ika Jibrilu ya so shi, sannan ayi shela acikin sammai da ƙassai a so shi.
Allah ya bamu ikon koyi daShi Alaihissalam.
Annabi Alaihissalam babu abinda ya rage na saƙon Allah duniya ko lahira. ka ɗau tsafta; Annabi Alaihissalam kullum fes yake kamar ya fito daga ɗakin wanka.