@ydeentv: Ina Shekara 20 Na Fara Harkar Man Fetur, Ba Ni da Ko Sisi!” ⛽🔥 Ta yaya matashi ɗan shekara 20 zai fara kasuwancin Oil & Gas ba tare da kuɗi ba? 🤔 Khalipa Pasali ya bayyana yadda ya fara harkar man fetur tun yana ƙarami, da ƙalubalen da ya fuskanta a hanyarsa ta kasuwanci. 🎥 Kalli labarinsa a YDEEN TV! 💬 A ganinku, shin ana iya fara babban kasuwanci ba tare da jari ba? 👇 #Arewa #HausaTikTok #Kasuwanci #Matasa #HausaPodcast
A iya wankan nasan bah dan kano bane masha allah pasali Allah yakara arziki
2026-11-05 23:39:03
6
fyn boi din mamanshi ☑️ :
Kataka alfarman mahaifinka ne wlh, magana ta gaskiya Kenan
2026-11-06 09:30:09
1
Dan Sarki :
am inspired 🥰
2026-11-06 16:14:27
0
🌴califa dinero ☘️ :
fasali
2026-11-06 22:10:06
0
Dr. A,A :
Sir you get connection ae 😂. Yo muma da zamu samu wanda zai bamu mai ae fa zamu samu gurin saukeshi cikin sauki inshaallah
2026-11-06 19:43:09
0
Yerh_Mouserh :
Allah yasa albarka aciki🤲
2026-11-06 18:36:57
1
جميل ابن ناصر😎 :
Allah kahadamu da mutanan kirki
2026-11-05 22:52:17
5
khadijahschoice_jewelry& more :
Toh amma kayan nan nasa na tarihi ne ko tun kafin ya fara sauke mai ?? Tambaya nake
2026-11-05 23:06:38
0
abbas aliyu kkm,MNG SID :
hanyace dakai mln wlh wanan ba komai bane Idan da hanyar Hakan
2026-11-05 21:45:38
0
Yusuf me Shanu Da Rago :
Hakafa Daukaka Take wllh
2026-11-05 21:20:32
4
ALHAJI DON :
annabi Muhammadu
2026-11-06 22:50:06
1
mndaloke :
am the one finding this so interesting
2026-11-06 08:34:28
2
ALIYU :
ikon allah idan allah yasoka da arziqi
2026-11-05 22:10:46
2
DAN GASKE GLOBAL :
Abun dariya
2026-11-06 13:22:52
1
𝚈𝚊𝚠𝚊𝚕𝚎🦅 :
Tabbas ana iya fara duk wani business a duniya ba tare da koh naira bah wanan haka yaki ni zan bada shadan hakan kusan duk wani fade tashi dani akayi i think October 2021 nazo jos na tawar dashi yana ta faman gidan mai
2026-11-06 03:03:52
1
Sufi'mines LTD Jos :
alhamdullah Allah Ya Kara daukaka
2026-11-05 21:19:12
0
Amb Nasiru Umar Abdullahi :
masha Allah
2026-11-05 19:49:09
1
U.M store jos (USMAN U.M ) :
Kanada alfarman iyayankanee
2026-11-06 15:06:25
5
usman Ahmad dukku :
ina kai yaron sd pasali ne
2026-11-06 19:38:59
0
A.S Dantakarda NIG LTD :
yanzu wannan mai kudi ne
2026-11-06 21:43:53
0
Mubarak Dan Albarka :
Kashi rigar alfarmar mahaifinka NE yaro
2026-11-07 04:54:57
0
💸Big Sadiq😎 :
Amma kana fada musu gaskiya cewa Kai ba’a Gidan talakawa Katashi ba kanada connection har Abuja munsani yauwa
2026-11-06 15:51:00
0
SARKIN SAMARI :
Aiko kahadu da mutane na gari
2026-11-06 18:28:32
0
Mek m💰o💸n💵e💎y👑 :
Masha Allah
2026-11-06 18:35:35
0
To see more videos from user @ydeentv, please go to the Tikwm
homepage.