Har matan aure ma fita suke ba mayafi Allah dai ya ganar dasu
2026-11-05 20:13:35
129
عِبَادُالرَّحَمَٰنُ :
wlh kin isar da saqo yanda yakamata Allah ya biyaki da gidan aljanna🙏
2026-11-05 20:16:26
83
MIMIDISH :
Allah ya saka da alheri muna godiya da tunatarwa
2026-11-05 17:54:12
67
🕋🕋NOTHING IS IMPOSSIBLE🕋🕋 :
wallahy ALLAH yasakamin kaunarki umma muna fa'idantuwa da darrussanki... Allahumma barik mom
2026-11-05 17:23:42
57
Fatima Adamu Maraya :
Malama Allah ya saka miki da gidan aljannah Ameen
2026-11-05 18:16:18
27
oum sultan :
Allah ya saka da alkairi Allah yasa mu amfana da fadakarwarki.
2026-11-05 18:08:17
38
Gimbiya R. Mohammed :
Allah yasa mudace 🥰[Hands open][Hands open][Hands open]
2026-11-05 17:10:59
16
zullytk :
Allahu yasaka da Alkhairi malama kin sosomun abunda yake damuna ,idan dagaske ne aje asibiti ataimakawa masu larura kuma Agyara asibitocinmu Amma sunfito da wani sabon salo na yaudarar yaranmu.Allahu yasa mugyara Baki daya amma kaitona
2026-11-05 17:41:17
17
https://youtube.com/@khadijaib :
mamana takwarata Ina gaisuwa Allah ya kara lfy da nisan kwana me albarka ☺️
2026-11-05 18:53:10
9
hafsat imam :
wlhy malama.kin kyauta Nima abun.ya Dade Yana bani mamaki Allah y barmu d imaninmu
2026-11-06 00:51:45
10
ummukhalid1985 :
malami bafadan Allah Allah yakara imani da juriya da daukaka yasa kifihaka
2026-11-05 18:09:59
9
AFUMAM INCENSE & MORE :
Allah ya tsare mana imaninmu.. suma Allah ya ganar dasu
2026-11-05 17:52:29
11
Aysha'sHaven :
Jazakumullahu khairah Malama🥰
2026-11-05 18:27:33
10
Autar Sunnah❤️🔐🦋 :
Allah ya kasa maki alkairi mama🙏🙏 Allah ya kara maki lfy mamana🙏🙏
2026-11-05 18:18:47
8
Dr.Karima skincare products :
Innalillahi wa Innalillahi rajiun malama munzo zamanin da basu son Gaskiya kuma fadar Gaskiya ya zama dole
2026-11-05 22:52:23
17
JEWEL :
ALLAH YA miki Albarka, ALLAH YA Saka miki da alkhairi, ALLAH UBANGIJI ya ganar da masuyi gaskiya ALLAH YA basu iKon gyarawa, mukuma da bamuyi ALLAH YA tsare mana imaninmu da Addininmu Al Islam, ALLAH YA tsare mana rayuwarmu
2026-11-06 07:01:04
6
*ABBAS ADAM MUHAMMAD* :
Mamana 🤍🤍🤍
2026-11-07 11:07:43
1
Addah fateee :
Malama you have said exactly what has been on my mind wallahi,kai ya Subhanallahi
2026-11-05 21:38:36
2
𝟐𝟎𝟎𝟑❤️. :
بارك الله فيك👏🏾❤️
2026-11-08 17:37:34
2
pretty 💞 🤍 :
jazakallahu kyaraan 😍
2026-11-07 08:47:08
1
bukhari Kabir :
Allah Ya Saka da Alkhairi, Amin
2026-11-09 08:15:21
1
Jamila :
لا اله إلا الله محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم 🥰🥰🥰 إن شاء الله ربي والرسول الله عليه وسلم
2026-11-09 17:52:56
1
Real Ayshertouh :
Amin
2026-11-07 05:50:08
2
Raheesah :
Masha allah
2026-11-05 20:26:14
3
Addah fateee :
Allah yasa mu dace
2026-11-05 21:38:46
2
To see more videos from user @malamakuburat_backup, please go to the Tikwm
homepage.