@arabiancollections.ng: Yaudai munfadi price!!😳😳 Wannan kaya yana da kyau sosai, yana da quality mai kyau da kuma design na musamman da zai sa kiyi kyau a duk inda kika je. Quality Fabric: Premium material mai dadi da kwanciyar hankali. Gorgeous Embroidery: Kyakykyawan adon wuya mai daukar hankali. Perfect Fit: laushi da nutsuwa a jiki.