@agg_multimedia_services: Barrister El'zubair ya bama iyalan Sheikh Albani da na Sheikh Jafara hakuri

AGG Multimedia Services
AGG Multimedia Services
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 05 November 2026 17:30:00 GMT
51064
3975
508
167

Music

Download

Comments

as_maimaggi
as_maimaggi :
Sai fa mun hadu a court
2026-11-05 18:07:21
59
ibnibraheem009
ابن إبراهيم☪️💟AMV :
Wlh Tallahi Nidai Banyafiba Amatsayina Na Dalibinshi
2026-11-05 18:06:41
29
thebigsonever
The Bigson Ever🦅♥️ :
Inda Kasan Yanda Muka Daukeka Akasarnan Da Muhimmanci Wallahi Tallahi Ko Kudi Akabaka Bazakayi Irin Wadannan Munanan Kalamai Akan Malamai Masu Mutunchj da Daraja Ba Wallahi,Amman Allah Yakiyaye Gaba Yayimana Muwafaka.
2026-11-05 18:13:28
26
engr___aliyyu
Engr.Aliyyu :
Barr ka chutar damu Allah ya isa 😭💔
2026-11-05 18:37:25
48
maahad_jijuljadid1
ma'ahad jijuljadid :
wallahi gaskia kafada babu abin janyewa
2026-11-05 18:42:09
7
umarjaytown2222
umarjaytown :
Wlh duk abinda ya fada Akan su Shek jaafar da albani gaskiya ne , kawai mutane bama san gaskiya ne
2026-11-05 18:48:32
11
khalidvkay
KHALID VKAY 🌟👦 :
barrister wllh munyafema kowa yana kuskure a rayuwa
2026-11-05 19:09:55
5
aaau446
AA AU :
Wlh Nidai ko na hakura mutuncika ya zube a idona har abada
2026-11-05 18:09:46
13
silentsweeper86
silentsweeper86 :
To yanzu ina amfanin irin wannan?
2026-11-05 18:44:54
7
fateemastyles
Fateema styles ✨️ :
muna bibiyar ka sosai amma danaji wadan nan maganganu saikafi a raina amma yanzu Allah yayafe mn baki daya🙏
2026-11-05 18:09:46
13
abdul.commondor
ABDUL🎤🎤COMMONDOR👹🪖👽🦾 :
mu almajiran shek Auwal albani Zaria sai dai muce Allah ya,isar mu tsakaninmu dakai
2026-11-05 19:06:37
5
user5810096124178
Malikkaita85 :
Barrister kada kaji tsoro, abunda ka fada gaskiane.
2026-11-05 19:03:15
2
ji___lokaci
JI Lokaci :
Better! A Nan gaba Idan zakayi Magana akan wasu Mutane ka tabbatar da gaskiyar Magana kafin ka faɗi, Allaah ya kiyaye.
2026-11-05 18:10:30
10
isahalajab
𝙸𝚂𝙰𝙷 𝙰𝙻-𝙰𝙹𝙰𝙱 :
Nidai ko na hakura mutuncika ya zube a idona har abada
2026-11-05 18:08:44
23
assalafy8844
Nasir Assalafy :
wallahi barister munyafema damakai namune munayinka wallahi inakaunarka Amma danaji abindakafadi akan sheikh jafar da Albany najibadadi Amma wallahi nayafema kuma inamaka kyakkyawan zato🙏
2026-11-05 18:54:08
5
muktar.rabiu.ahme
muktar Rabiu Ahmed :
bakomai barista Allah yayi mana afuwa yayafe mana gaba daya muma mun yafe maka
2026-11-05 18:02:41
5
liyasuabdullahi
iliyas abdullahi :
gaskiya dokin karfe mlm auwal albani mlm jafar allah yasa da aljanan madaukakiya y hayyu y qayyum 🙏
2026-11-05 18:08:43
12
prince.yaya92
OPERATION TAUHID DOLE✅ A.M.V :
mudai munbarka da Allah
2026-11-05 18:53:19
7
saadu.habibumkr
saaduhabibumkr :
bawan Allah wata kila lakurawa sunmai barazanar sai sun dauki rayuwarsa
2026-11-05 18:47:11
3
usamaaliyu032
Osama isah kamba :
wallahi yanxu matakin da zamu fara dauka kenan ga duk Wanda yace ma malamanmu Yanta'adda
2026-11-05 19:01:59
0
gaddafisaeedbako
Gaddafi_Sa'eed_Bako :
kana da gaskiya kada su...............
2026-11-05 19:29:45
0
alfarispmf
️ALFARIS🤴 :
Saifa mun hade a kotu, hege maganin hege,
2026-11-05 18:59:02
1
killer.mafia78
killer mafia amv :
wlh Allah sekakawo hujja bazamu hakuraba, mungirma fa zamanin taba Malaman mu yahuce dole aje court
2026-11-05 19:17:25
3
user662281506206
Abdullahiahmad :
Barrister Allah ya yafemana baki daya kuma Allah yasa al umma su fahimceka da kyau mu dalibansu ne a wani bangare kuma munyafe fatan mu kawai Allah ya albarkaci rayuwarmu sukuma mallamanmu Allah ya jiqan su da rahama Amin summa Amin ya Allah
2026-11-05 19:07:41
4
umardamagum20
umardamagum20 :
gaskiya ka cutar damu barrister bantaba tunanin kana magana akan abunda baka fahimta ba Sae yanxu irin mlm jafar da mlm Albany mutanen da suka karantar da qur ani da hadisi
2026-11-05 19:11:22
4
To see more videos from user @agg_multimedia_services, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About