Aa daga karshe baiyi nadamaba amatsayinsa na wanda yasan doka ai yafi kowa sanin mai yayi
2026-11-05 19:35:56
28
Musa ya'u musa :
to ai gaskiya ya fadi yasin
2026-11-05 19:43:59
8
Rukayyah ibrahim Turaki :
kuma wallahi be yi karya ba gaskiya ya fada akan malaman biyu
2026-11-05 20:35:47
8
I S H A Q A L P H A ♾️ :
Gaskiya matsayina na mabiyin karatun su banya feba
2026-11-05 19:36:27
7
Abuu Haybatu pullo🐄 :
mu baso muke ya janye ba, so muke ya kawo hujja akan mgn daya fada. Idan kuma karya yayi musu sai yazo ya janye
2026-11-05 20:17:52
11
Danustaz :
“….idan bakinka bai sama maka abincin ci ba, kar ka yarda shi zama sanadin yanka maka maqogaro”. -KAKATA
2026-11-05 19:31:49
7
Gold voice_Ahmed :
Facts
2026-11-05 19:45:59
5
_𝕐𝔸𝔹𝔸ℕ𝕀_𝕁ℝ🦅🦅 :
Allah yakara basira barister yakiyayeka daga sharrin masu sarri🤲🤲🤲
2026-11-05 19:37:56
3
Adamu Abdullahi Lumana :
wallahi Brr har nace a haka ma ni ban yafe ba Amma saboda maganar da Kayi akanshi da tunatar dani alkhairin sa ba, da bazan yafe ba.
muma Allah ya yafe mana kura-kuran mu ba
2026-11-05 19:32:32
3
Ali Gaya( mai martaba) :
sai ya girbi abinda ya shuka insha allah
2026-11-05 19:52:55
1
musty :
with due respect sir and also my friend wlh baza mu hakuraba wlh
2026-11-05 20:22:43
0
Sirr_degreekd :
for sure brither
maganar haka takee
2026-11-05 20:19:35
0
idrissoumz19 :
SAY NO TO EXTREMISM 🤧
2026-11-05 21:19:30
0
Subal Islam :
Malam Ja'afar ya koyar da mu cewa mu yafe mu kawar da kai har yayi hujja da Ayar Alkur'ani mai girma
dan haka Ubangiji Allah ya gafarta mana baki daya 🤲🤲🤲
2026-11-05 19:50:12
5
Engr.Aliyyu :
Amman ya chutar damu Wlh
2026-11-05 19:58:53
3
KD largend :
Barista wai lefi ne kayima jami an NDLA video? Jiya a hayyar Abuja suka taremu Se wani yamusu video seda suka ansa wayar suka goge vidiyon da kyer suka bada wayar
2026-11-05 20:40:36
1
Maryam Ibrahim tahir :
Allah ya kara basira
2026-11-05 19:30:58
2
Kweenbilqees🦋🦋 :
Niii damuwata inje Abuja
2026-11-05 21:00:28
0
Musa ya'u musa :
Wallahi gaskiya ya fadi.
2026-11-05 19:44:33
5
Golden boy92 :
عفى الله عنا وعنه
2026-11-05 19:36:27
2
Umvr_ado_ebrvheem :
Asai atamfa 😂😳🥺
2026-11-05 19:27:03
2
Nuraddeen bin YAHAYA🦅🔹 :
Ni gaskiya banji daɗin janye maganar da yayi ba naso ya bari akai shi Kotu sai yakawo evidence
2026-11-05 19:50:12
2
zaraaligrema :
Bawanda yafi karfin kuskure Allah ma muke masa laifi ya yafe mana balle mu ƴan adam a tsakanin mu.
2026-11-05 19:35:25
2
🇨🇦3RD MARINE COMMANDO🇶🇦 :
ai bai isa ba wayasashi da ina ganin shida kirki amman yanzu babu kuma
2026-11-05 20:51:31
1
𝑶𝒑𝒉𝒊𝒄𝒊𝒂𝒍_𝑨𝒔𝒂𝒚 :
Duk wanda kaga yayi magana baiyi apologies ba to bai san wahalar da take tunkarar sa ba shi yasan ya jawo ruwa ne shiyasa ya nemi afuwa cikin gaggawa Allah ya kare mu ya yafemana baki daya
2026-11-05 20:34:46
1
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.