wannan malamin kulum a natse yake Allah ye kara elimi
2026-11-05 21:49:07
218
makaliya :
Allah yajikan malam masussuka da rahma
2026-11-06 16:18:46
1
Abubakarkiyawa :
Allah yanuna mana gaskiya kuma yabamu damar bi🙏
2026-11-05 19:58:28
84
Le réveil de la conscience :
Allah ya jikan cheikh Masusuka.
Allah ya ganar damu ta hanya Masusuka [Réconfortant]
2026-11-05 20:49:10
21
Haleepa starboy naibawa :
wannan malami ubangiji yasa kagama lafiya allah yasaka da alheri allah yajikan mahaifa wallahi wallahi naji wata magana mai dadi cikin karatunnan tabbas allah yakarawa masussuka nauyin kasa
2026-11-06 13:32:50
24
nass :
Tambaya 100 na massousuka kubamu amssa
2026-11-05 22:49:50
17
malan Neymar :
Sunnah sak[Red heart][Red heart][Red heart]
2026-11-07 05:09:19
0
Gstar :
you're not serious
2026-11-07 10:54:24
0
sagiru isa✅ :
Allah yabawa Masussuka ikon ceton Idris dutsen tanshi
2026-11-06 11:36:17
5
zaharadeenoglaw :
knowledge is power 🔋
2026-11-07 07:22:25
0
ابوبکر سدسق عثمن ونکا 😎 :
wanna gsky ne
2026-11-07 09:50:15
0
suleimandadam :
May Allah bless you sheikh and grant him Aljanatu firdausi
2026-11-07 20:49:47
1
Triple J :
Allah yasaka da Alkhairi
2026-11-06 09:08:13
6
maducisse85 :
Masha Allah, wallahi wannan malamin Ina Jin dadin karatunshi saboda akwai natsuwa da Kuma hujja, Allah ya kara kusanci
2026-11-05 22:21:07
16
kareesy❤️ :
Masha Allah
2026-11-07 14:55:58
0
farouk :
sunnah gidan hujja gidan karatu
2026-11-05 23:11:40
12
Sulaiman dauda gaya :
allah ya kara nauyin kasa
2026-11-07 09:53:19
5
Habu Elmustapa :
ya Allah ka tsaremu da akida irin na masussuka ameen
2026-11-06 05:12:51
8
💥M.M SHERIFF💥 :
SUNNAH SAK🥰💪
2026-11-07 08:22:21
5
Bachiren aiki 🦄🦋🥳❤️ :
Wnnan shine aiki da basira
2026-11-06 20:10:32
5
IBIN ABBASY :
mlm muna godeya
2026-11-06 05:02:02
6
SADEES CAPTAIN 001 :
Wannan gaskiya ne malam don duk son zuciya ne ya hada su badon Allah ba.
2026-11-05 22:30:43
10
umar wachakal :
sunnah gidan hujjah Allah kara mana binta dari bisa dari
2026-11-05 21:38:37
12
Abba :
Allah ka kara mana fahimtar gaskiya kabamu ikon aiki da ita
2026-11-06 10:44:42
5
lawal sulaiman 001 :
gaskiyane wallahi Allah saka da alkairi malaman sunnah sak inshallah
2026-11-05 22:30:15
7
To see more videos from user @zaidou1taza, please go to the Tikwm
homepage.