@ridwanadam86: Kunga Karen Aikin da wayansu Marasa Taribiya, ɗiyan ƙananan Mutane sukayiwa Mai Gidan mu Dr. Abubakar Malami, SAN a yau. Allah ya isar muna, kuma ya nuna muna ƙarshen wannan Mulkin na Marasa sanin Daraja da ƙimar Mutane.
Allah dai y bamu shuwagabbani n gari kawai Amma Suma d kuke so ynxu kmr dai kullin ne yadda aka sba se dga baya kuxo ku xagesu ku ce bsuda kirki dn hka Allah y bmu msu tausayinmu shine kawai Amma dika yn siysar nn bbu me Allah a ransa b me son talaka d gske
2026-11-05 22:00:29
2
Nafiu Umar :
Allah ya isa
2026-11-06 10:16:39
2
alhaji lawan sambo wunty :
duk wanda yayi haka allah ya tsene masa albarka da shi da iyayen sa
2026-11-07 17:58:26
0
nazeer 001 :
allah yaisamma baba
2026-11-07 19:12:21
0
SAGEER ALIYU🙌🏻😇🚶🏽 :
Allah zaigwada musu abinsu
2026-11-06 10:32:04
1
Bello iliyasu :
bakomai Allah yanataredamu
2026-11-07 13:39:06
0
hannahkmb :
gaskia baa kyauta ba Allah y swwk
2026-11-06 06:47:31
2
tiktok.com/@abu :
wannan AI ne
2026-11-06 21:27:44
0
shamsutambuwal :
komi zaayi ayi munanam ADC
2026-11-06 22:21:07
0
ABDUL...S...oke...Natan.🎉🍼💘 :
Allah shestarigaba
2026-11-05 21:43:22
0
imrana GM :
Allah ya I sa
2026-11-06 07:51:15
1
Ridwanu Ibn Adam :
Allah ya isa
2026-11-06 17:59:31
0
musty Dan zackie :
abin baiyi ba wlhy
2026-11-06 13:34:37
0
Ibrahim Bello :
bamayi
2026-11-08 10:01:11
0
A-G -1 :
hmmm indai yan siyasane xamu gani allah yaba cika malami murkin kebbi se muga shikuma dawace kalar siyasa xexo
2026-11-07 22:42:33
0
masoyin manzon Allah ✅ :
duk abinda zasuyi sutayi mu qaunarka suke karamuna muna bayanka mai gaskiya
2026-11-06 19:35:54
0
Giro A giro :
2026-11-06 20:29:17
0
To see more videos from user @ridwanadam86, please go to the Tikwm
homepage.