@halaal_travels: Don’t give your money to Arewa academa#fyp #hausatiktok #hausafulani

Halaal_travels
Halaal_travels
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 05 November 2026 19:48:08 GMT
3232
258
30
15

Music

Download

Comments

bashirmuhammed991
@gombawa504 :
Aslam alaikum barka da warhaka send me your number I need the ticket please
2026-11-06 18:10:11
0
unclesadik
GABAN_KOMi_TRAVEL_N_TOURS🌎✈️ :
Such a good information 👍🏼
2026-11-06 19:31:09
0
bawanallah906
Unknown User :
He just blocked me wlh yanzu😳🥺
2026-11-05 21:12:34
1
abuhaneef1991
Abu~Haneef :
may Allah bless u
2026-11-06 11:25:14
0
jamila.zakari32
Jamila Zakari :
wlh gani nima ya amshi kusan 3ml a hannuna ya kulleni
2026-11-06 13:09:25
0
abusarki09
abusarki :
wallahi nima yacuceni
2026-11-05 20:18:57
2
hasbro50
Hasbro :
wannan yaya zaiyi da hakkin mutane subahanallah
2026-11-06 11:46:04
1
shakallomotors
shakallomotors :
da gaskine ya faru da wata yar uwata Allah ya tunamai Asiri
2026-11-05 22:01:54
1
user4219737905553
Deeeejah collection :
Allah ya hada mu da mutanan kirki amin
2026-11-06 05:09:40
1
ibsavvy
ibsavvy :
astagfirullah harda laifin mutane wlh,magana daya mukayi da shi na fuskance shi,kai har office dinsu naje
2026-11-06 14:15:17
0
mukhtarumarmohammed
mukhtar🇳🇬🇰🇼 :
wallahi Nasha fadawa mutane nima
2026-11-06 04:49:45
0
salisusoja525
muhd salilsu bin Abdallah :
gaskiya ne
2026-11-06 02:14:44
0
najibullllllllll
najibullah :
laifin sune whly
2026-11-05 21:38:10
0
yahayaabdullahi767
real yahaya abdullahi :
ina yin ka oga
2026-11-05 23:52:03
0
4199sadiq
4199sadiq :
can I have your number pls
2026-11-05 20:25:17
0
abbatiti15
Abba Ibrahim :
Allah yasakamaka da alkairi
2026-11-06 17:53:17
0
user4219737905553
Deeeejah collection :
Allah yaraba mu da macuta ko inazaku da hakkin mutane
2026-11-06 05:08:42
1
arcuk001
ArcUk :
muma yacucemu 250k
2026-11-05 20:52:11
0
fysaldanhajjiya1
Fysal❤️😍 :
gaskiya dai
2026-11-05 21:21:30
0
mudassirsabiu253
Mudassir Sabiu(AVM) :
yanzu haka muna tare dashi yana posting a status
2026-11-06 11:09:37
0
bellobagudu3
Alsaraha global logistics :
nasan mutane kaman ashirin da ya cuta ko yanzu Zan kawosu in har zai fito wlh Zan kawosu macucine wlh
2026-11-05 21:24:33
0
user1112673348170
Ahmad Tee :
Ayyah kace malam Zalumu ne ashe
2026-11-05 21:06:41
0
auwalyakubtop9
MDG :
Allah yasa yakai insha Allah lokacin asirinsa zai tonu
2026-11-05 21:59:12
0
mssminally
MINALLY🤍🌹 :
🤣🤣🤣🤣
2026-11-06 10:11:49
1
To see more videos from user @halaal_travels, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About