Eh wllh haka ne muma munyi lissafi rannan kuma haka ne
2026-11-06 08:48:50
6
Abu Zaydul-khair :
Jiya 4,500 matata takashe mikaci white rice da stew, har tayi mana dumame da safe.
Amma wallahi dazu dana fita naje wani karamin gidan abinci 5,200 plus drink & Mr V.