Rakumi,nasan sako ne kake kokarin isarwa jama'a,da cewa ba akiran sunan kowa idan mutum na neman ceto sai Allah shi kadai.Amma Gaskiya ba kowa ne zai fahimce haka ba.Ina bada shawara ka daina domin samun zaman lfy damu da abokan zaman mu.Allah yasa mu gane kuma yasa mudace Amin ya rabbi.