dan Allah malan ka kawomuna video da atiku yayi wannan abu amma na tunibu ga nashi nan kowa ya gani mana kuna malamai amma kuma kun koma bayan ya siyasa
2026-11-06 08:36:59
1
MOHAMMED HASSAN :
Ai tunda akwai tambayar kabari ai shikenan
2026-11-08 08:14:46
0
Nura Attahiru :
hakane kowa ayimasa adalci
2026-11-06 11:38:45
3
07066672312 :
Wallah Gaskiyane malam
2026-11-06 11:16:55
1
naziribrahim965 :
dan allah mallam ku dena daular jita jita
2026-11-08 08:21:29
2
Abdullahi Aminu :
maganar hankali knn 😂😂
2026-11-06 19:40:33
2
ykadi wurno :
Don Allah aturama na video, inda Atiku yace Alkur'ani hizub tamanin ne.
2026-11-06 08:17:27
1
usman_d_mai ruwa🤍 :
mlm allah yakara lpy
2026-11-05 21:18:19
3
SANI LAWALI :
nawa akabaka
2026-11-06 05:58:38
3
Danhutu :
Allah yabiya
2026-11-06 09:37:39
1
Alh zakari himu :
malam kanadasheda
2026-11-08 08:32:16
1
👉ABB@N_AYM@N👈 :
malam a gabanka akayi, a bamu video ko voice
2026-11-07 20:05:42
1
Lukuman manager 🙏😅😅 :
bagaskibane
2026-11-06 23:41:31
1
Kabiru Abdullahi :
Kamamuna bakinka
2026-11-05 23:55:16
2
abu.shuaerah :
Gaskiyar magana malam
2026-11-05 21:21:14
1
bireka :
I didn't even unless you call you when I came out and I got you some corner
2026-11-05 22:01:10
1
abubakarbumar710 :
malam wlh kashiga siyasa . yanzu abinda yaffaru ga To nuni gaba-daya Duniya ta gani. Amma don Allah Kawo mana inda Atiku yacce ƙurani hizo Tamanin 80 ne. Don Allah malam idan kana inda wannan magana take video ko Audio .
2026-11-13 10:58:31
0
abubakarbumar710 :
masha Allahu, Kulli ya sauka kenan.
2026-11-13 10:53:10
0
Muhammad Aliyu Illela :
Mal. Qarya ka kai
2026-11-17 21:41:32
0
To see more videos from user @musabimam01, please go to the Tikwm
homepage.