@.0billy2:

.0billy2
.0billy2
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 05 November 2026 21:49:58 GMT
151970
16254
1326
1363

Music

Download

Comments

sadeek43
Sadeek :
ni wlh har naji tafara kaurin wuta
2026-11-05 23:15:40
98
ordinaryzee2
وردة🌹 :
Nidai duk malamin daya sa na shiga wuta Allah ya isa😭
2026-11-06 08:16:22
81
ibrahim.saleh.gon
Ibrahim saleh Goni :
akwai aya wallahi tallahi
2026-11-06 05:46:32
26
maryammohammeda59
maryammohammeda59 :
wlh nidama arikice nake wajen samun tsarkina wlh sallata zanyi complete Allah yajikan mln musussuka yasa Aljannah ce makomarsa
2026-11-05 22:50:34
79
madeesglam
madeesglam :
anya bamu shiga uku ba?
2026-11-06 20:43:32
18
exposure461
Muhammad uthman :
Allah ya cika miki burinki na shiga wuta
2026-11-05 22:34:21
17
abdullahi.buhari22
Abdullahi Buhari :
good job My sister 👏👏👏🥰🥰🥰🥰
2026-11-07 13:03:29
0
_abubakarsadeeq
🥀 SADEEQ💐 :
Shidae Allah yace Yana karbane daga Mai tsarki
2026-11-05 23:41:51
20
farmdelight_ng
Mrs Rukayya Aminu :
Mu dai mun shiga uku…. Wannan Bukhari da Muslim sun saka mana waswasi
2026-11-06 14:01:11
9
ismaildaudadaudai
Ismaildauda Daudaismail :
wlh ki godiya wa Allah da yanuna miki shiriya tun kina da rayuwa Allah yamiki albarka
2026-11-05 22:29:21
37
nasirusani942
NASEER :
allah ya jikan masussuka
2026-11-05 22:07:35
31
sibaaahh
S I B A🧃 :
Ba Wanda Allah ya tsana irin Wanda suke fadin “kabarin mu daya” yayin da ake tunatar dasu
2026-11-06 15:42:37
6
sunusiidris43
S.K :
wlh nima nagane gaskiya Amma na gayawa matata ta rika yin sallah during period
2026-11-06 08:33:10
7
auntyn_kirki
USMAN MARYAM ALIYU :
wallahi basu da aya sai labarin qirqira. Mu dai zamuyi sallah mucigaba da sanin Alqurani. God bless you Billy, me and all muumin and grant Masussuka Jannat. Ameen. ❤️❤️
2026-11-06 19:27:36
5
useryarummy
yar ummy :
Allah yasakawa iyaiyenmu da suka samu a islamiyya
2026-11-06 11:40:30
5
ib_g_kudu
IB_G_kudu :
Kina Kan Daidai AL'QUR'ANI Shine Littafin (ALLAH)
2026-11-05 22:18:09
20
alahajisanisakata
ALHAJI SANI SAKATARE :
Masha Allah, Billy girl🙏❤️🙏
2026-11-06 21:42:33
1
usman_maiiyali
ℍ𝔸ℤ𝔸 𝔹𝔸𝕃𝔸𝔾𝕌𝕃𝕃𝕀ℕℕ𝔸S :
Muna tare dake 100 bisa 100
2026-11-05 21:58:14
9
izzahnahibrahim
IZZ@HN@H :
izala ko Madrid
2026-11-05 23:09:22
6
abdullahiusmangam
Abdullahi Usman gambo :
allah yayimiki albarka kurani shine littafin allah
2026-11-05 22:25:05
5
ahmedharuna3807
Ahmed illela :
inshallah ke yar aljanna ce
2026-11-05 23:08:56
6
fahadbasa1
@fahadbasa1 :
Bily akwai ayar datace kiyi sallar asuba raka 2 ko kiyi azahar la,asar Isha,I raka,a 4 cikin qur,Ani to kigayaman inji
2026-11-07 14:11:19
2
hantsi58
Nasiru Umar Hantsi :
hhh Allah ya maki albrk, niyanzu matsalata daya yadda zan fahimtar da matata
2026-11-07 13:38:30
2
mrs_arewa
𝓶𝓪𝓻𝓲𝓪𝓶𝓪💕 :
allah Madaukakin Sarki ya ce: "Abin da Manzo ya zo muku da shi, ku riƙe shi; abin da kuma ya hane ku, ku guje masa" (Suratul Hashr: 7). Kuma ya ce: "Wanda ya yi biyayya ga Manzo, lallai ya yi biyayya ga Allah" (Suratul Nisa: 80). • Kammalawa: Tun da Allah ya umarci mu bi Annabi, dole ne ya samar da hanyar da za a kiyaye maganganun Annabi cikin amana—wannan hanyar kuwa ita ce ilimin hadisi da su Imam Bukhari suka yi amfani da shi.
2026-11-06 20:47:54
2
To see more videos from user @.0billy2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About