@uss21multimedia: “Ana kokarin a hana tafarkin Demokradiyya ya rayu a Najeriya baki dayan ta”. ~ Atiku Abubakar (Dan Takarar Shugaban Kasa a Jam’iyyar ADC). Wasu sun ce jinkirin jana'iza, ba ya tayar da mamaci. Wani lauya a Najeriya, Barrister Sadiq Ibrahim Dasin ya ce a fahimtarsa ta doka, babu wani abu da zai sauya matsayin takarar Atiku da jagorancin David Mark a jam'iyyar ADC. Barrister Dasin ya ce Atiku na nan daram, kuma akwai damar neman dakatar da aiwatar da shi hukuncin har sai an kammala daukaka kara; hasali ma tuni lauyoyin Atiku suka daukaka kara kan hukuncin da kotun tarayya a Abuja ta wannan Alhamis,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok