Dan Allah a taimaka min sunana Yakubu mahaifiya Rahamatu
2026-11-05 23:17:29
2
Ibrahim Muhammad Tajo :
Allah ya biya bukata Sharif
2026-11-06 05:53:58
2
Dabeen :
munatare da Kai Allah ya Kara lafiya
2026-11-07 23:20:41
1
Abubakarbakoji111 :
Ya sharifi Allah ya karawa iyayenka lfy da nisan kwana Dan Allah kataimakanin kadubamin nawa Abubakar mahaifiya Lami
budurwana salima mahaifiya Aisha Dan Allah naci albarkacin añnabi Muhammadu
2026-11-05 23:18:53
2
Ummee fadeel :
Sayyadi nidai awarwaron kan nan ne ya tsone min ido😎😅 Allah ya bani iko in mallakeshi
2026-11-05 23:42:08
2
DBTfirst dillaliya :
shekararmu 11 mijina yana karbar kebura abin yayi yawa amma fa ni Alhamdulillah
2026-11-07 10:40:27
1
hajaransy :
Allah yaja darai
2026-11-05 23:21:47
2
Dan Fulani me gwanjo :
Allah ya temaki sharifi
2026-11-05 23:16:30
2
MB Inuwa :
allah ya kara maka lafya
2026-11-06 10:27:44
1
Habiba Ibraheem :
Malam dan Allah ni Himlu ce shi kuma qaws auren yana kyau
2026-11-06 06:06:09
2
RabiuAuwal TsamiyarKara :
Muna godiya
2026-11-08 12:08:06
0
umar yusuf :
sharifi yakaman gaskiya kake fada anya nafara gaskataka fa