@haskensunnah120: ⚖️ HUKUNCIN KISA A MUSULUNCI Shin duk wanda aka kama da zargin kisa za a iya yanke masa hukuncin kisa kai tsaye? A Musulunci, akwai ƙa’idoji da sharuɗɗan shari’a da dole ne a bi kafin yanke hukunci. Adalci da tabbatar da gaskiya suna da matuƙar muhimmanci. 🎙️ Ku saurari bayanin malami har ƙarshe domin ƙarin fahimta. 📖 Ilimi kafin hukunci. A.M.V — Abdeel Haleem Media Voice #Musulunci #Shari’a #Adalci #Ilimi