@itz_gaxeey: Ma'anar sa: Iyali ba wai dangantakar jini kawai ba ce; iyali su ne waɗanda suke tsayawa tare da kai lokacin da kake cikin buƙatar taimako. ❤️ #foryour #bakargaskiya #sokototiktok #itzgaxeey #hausatiktok
Amma banda babban yaya dumin shi kawai gani ake kullum lfy lau yake kuma baya buqatar wani taimakon Wannan mgn ba kowa zai gane bah Se Wanda shine babba agidansu koma ya dauke girmanshi kuma be bari zuciyarsa ta mutu bah😭😭😭 Allah yaqara taimakon mu kawai
2026-11-06 20:22:47
2
J M Z :
wasu iyalin kenan
2026-11-07 17:15:13
1
Amirou Ngr :
Banda wannan lokacin kaidai ka rike allah
2026-11-07 16:17:07
1
To see more videos from user @itz_gaxeey, please go to the Tikwm
homepage.