Kai mu yi wa rishi walahi allah ya jikan malan 😭😭😭
2026-11-06 10:38:51
1
ymlmn،pappa🇳🇪 :
suntubaa
2026-11-06 13:57:58
1
ousseiniaboubacar5 :
wallhi sukabiru en maulane
2026-11-09 06:14:56
0
Hassan zakou Haouasa :
2026-11-06 12:56:44
0
Royal Highness :
Masusuka yana bin jagorancin Littafi (Alkur'ani) ne, Bukhari yake bin jagorancin mafarkansa
2026-11-06 08:19:57
1
one with God, MJ :
Babu mu, babu Bukhari, Muslim, Tirmidhi, Ibn Majah, Abu Dawud ko Nasa'i har abada, Yasin!
Shehu Masussuka ya haska mana abubuwa da dama. Allah Ya jikansa da rahama, Ya saka masa da alheri.
A wurina, Bible ya fi dukkan tarin hadisai na duniya daraja.