@arewa.prince: Mata masu karban iPhone 18 a Abuja, ku fito mun gane ku 😂 Wacece ce a cikinsu? Ta 1, Ta 2, ko Ta 3? Kalli har karshe, #arewacomedy #abuja #iphone18 #mata #hausacomedy
mudai in sha ALLAH Da kudin mu Na halal zamu Siya💃
2026-11-06 15:03:17
16
Meenah Imam :
Allah ya bamu basai Wani ya bamu ba
2026-11-06 10:28:29
79
HUMAIRA 🌹 :
30minute ai yayi kadan.
2026-11-06 13:56:42
28
Noor :
Har sai da tayi guemu😂😂
2026-11-06 19:02:29
7
Zainab Bashir :
Ni kam sai danayi shekara 3 Inah tare kudin iPhone Banda adduah danskeyi badare ba rana sanan nasamu nasiya 13 pro max kuh six months batayiba aka saceta har gida 🥹
2026-11-06 18:39:43
9
AminaUstaz :
Duk wacce zata zanrakata
2026-11-06 06:47:12
11
sb_worldwide_ :
Funny. Emma
2026-11-07 06:22:03
0
my Halal💔💔 :
kaijamaa
2026-11-06 17:56:08
6
Oum Ayman Collection 🛍️ :
ashe haka suke gurin karbo iPhone din
2026-11-06 12:57:45
9
Feenahdangana❤️❤️❤️❤️ :
A nuna manah complete manah Mai yasah aka boye gurin karban iPhone din
2026-11-06 09:34:28
14
Rahama Muhammad 💯 :
wata Na nawa Ina Tara kudin 11 pro Amma nakusa Allah Kabamu ta halak
2026-11-06 14:44:37
5
Yusuf Yau :
Next part
2026-11-07 06:06:10
0
BOBO—-☠️☠️ :
Hhhhhhhh omo dis Ai 🤖 don spoil but parents and children 🧒
2026-11-07 00:40:21
0
AMATULLAH🌺🌸🏵️ :
Allah kasamucikada imani 😭😥🤲
2026-11-06 13:43:01
6
user :
next part please
2026-11-06 22:25:58
0
Lilysweetners1 :
I swear this what some girls are facing right now 😂😂😂
2026-11-06 11:49:59
6
Alajiyo :
ya fama 🤣🤣🤣🤣🤣
2026-11-06 07:25:20
5
Jameela Sunusi Rabee'u :
Idan kun dawo ku Aramin nayi pics🥰
2026-11-06 14:14:34
4
princess fateemah :
nima daga nan Sai abuja 😂
2026-11-06 16:02:12
2
marhtin :
😂😂😂Next episode please
2026-11-06 17:01:31
1
Ummee zee💯🔐 :
Damuwata Ataimakamin Da Jari 🙏🥹😭
2026-11-06 20:32:43
2
MASOYIN ANNABI MUHAMMAD S.A.W :
Please next
2026-11-06 18:05:09
2
maman fareedah :
Allah yabamu ikon cin alalldinmu🤣🤣
2026-11-06 20:37:32
2
To see more videos from user @arewa.prince, please go to the Tikwm
homepage.