Amma be kamata tana Cin egg, da red meat da beans ba. so she can control her uric acid level
2026-11-06 07:05:24
749
Munira :
Dan Girman Allah Kutemaka Kubamu Numbern shi Wlh Mahaifiyata Da Kanina Suna Fama😭😭
2026-11-06 06:41:19
127
yah_malan :
Kema Kuma Nana Allah ubangiji yasaka Miki Da mafificin alkhairi kece sanadiyyar wannan taimakon danayi Mata Allah yakara Mata lafiya Allah yasa mudace Allah ladan wannan abin danayi akaiwa mahaifiyata izuwa kushewarta ya hayyu ya kayyum birahmatikha astageeths 🙇🥲🤲
2026-11-06 07:59:08
234
muhammadismail50525 :
wish her quick recovery inshaa Allah.sign of improvement in her at least from the facial look
2026-11-08 13:29:19
0
Hussaini Adams :
allha yawaralfiyaya mamana
2026-11-08 13:59:56
0
Aisha Umar :
Allah yaqara lfya
2026-11-08 15:25:08
0
💖MATAR💖USMAN💖 :
insha Allah zata warke Ana topa mata Bismillah kafa 19 aruwa
Sannan Ana karanta fatiha kullum kafa 7 a rana
2026-11-06 12:29:34
524
YLZAZZAU :
one love
2026-11-08 16:09:12
0
Hamza Sani Ibrahim :
Allah yabaki lapiya
2026-11-08 12:15:55
1
Princess merry :
Masha Allah Dan Allah nana kibamu number dinsa😭👍
2026-11-06 06:05:48
112
مختار تركى ابوبكر :
idan ta gama shan wannan Akwai Wani wlh tallahi billallazi yana Yi magani ne daga Annabi s.a.w zuma da habbatuwsauda zan fadi yanda Ake Amfani dashi,
2026-11-06 07:43:03
210
abubakarlauwali2446 :
Alpha [High five][High five]
2026-11-07 21:23:12
0
jigawahennahartist :
Dan Allah yana bada maganin cancer?
2026-11-06 07:46:25
8
Rufai Thani elite :
Wllh haka Nima yayana wani mutum A kauyenmu ya bashi wani magani yace mai 3 months zai warke alhamdulillah yanzu harmun manta yayi wannan ciwon
2026-11-06 07:19:36
24
mohammedidrisalbazy :
pls kisamana akwai abokina yana fama dashi wlh
2026-11-06 07:34:16
53
@ Ummulbyusuf :
ai ni tun ranan saida ba dauki number na bishi
2026-11-06 13:18:05
8
💫⭐️Preetty🥀gurl🌸🌼 :
Wlh jamaa inada kyau ko
2026-11-06 18:48:37
6
YOUSOOF ADERMSS :
Kai gaskiya wannan bawan Allah Allah yasakamasa da alkairi Allah yabiyashi dagidan aljanna itakuma Allah yabata lfy
2026-11-06 07:44:04
16
✨Zaphash :
Nana, Allah ya saka da alkhari
2026-11-06 07:39:44
14
ibrahim :
wlh nayi mugun Jin dadin Jin wannan labarin Allah ya bata lfy
2026-11-06 07:09:46
16
Mammi kaoje :
Koni naji Dadi gani wanan matar a zaune haka wlh ya Allah Allah yasa wanan matar nada rabo warkewa
2026-11-06 12:36:29
14
adamu Kani j0s :
munyimurna alla yabata lafiya
2026-11-06 05:38:38
11
ummu_aeeshart :
Allah sarki Allah ya bata lafiya yasa shi silar saukinta
2026-11-06 06:52:18
9
rukkah :
wannan bawan Allah allah ya saka masa da alkhairi. idan masu magunguna haka suke yi ai ba za a damu ba. allah ya sanya masa a mizani
2026-11-06 07:38:33
11
Sadik Maina :
Allah ya biyashi da gidan aljannah
2026-11-06 07:06:20
13
To see more videos from user @antyummi30, please go to the Tikwm
homepage.