@aleji_unity: Duk wanda yace shine to ba shi bane ✅ Allah ne kawai zaice Shi shine ✅ #creatorsearchinsights #izala #sunnah #tijjaniyyaworldwide #masussuka @MASUSSUKA ISLAM☪️ 🕋 🕌 @OFFICIAL ZAKI MEDIA🎤 @Suleiman Sheikh Gambo Sufi 3

Aleji_Umar_Unity
Aleji_Umar_Unity
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 06 November 2026 08:04:47 GMT
57555
7398
613
539

Music

Download

Comments

itzabbakaraminu
Abu Ammar sunnah Sak :
Wallahi na tsani wannan legend din
2026-11-06 08:48:37
173
no.love602
no love :
ni daman ya daina burgeni bashida mutumci
2026-11-06 14:01:31
48
realzeenairah3
Zeenairah💔 :
Matasa kudage da neman ilimi sosai sannan kunemi kudi wallahi irinsu legend din nan masu surutu tsab zasu dilmiyar da mara ilimi kaikuma bro muna godiya Allah yaiwa rayuwa albarka 🥰🥰🥰
2026-11-06 11:16:48
63
abulrahman.umar
Abulrahman Umar :
nidai najima dayin blocking dinshi
2026-11-06 11:04:07
39
user3041513955861
S Gago ✅💯 :
waye Kai Kuma legend ya wuce da tunaninka kayi hakuri bazaka iya dashiba wlh
2026-11-06 12:48:04
17
offeeceer70
Offeeceer :
mallam umar ka goge wa wannan legend din hadda fah
2026-11-06 10:28:33
35
itzmmusa
🫥Musa🥶 :
Allah sakama da Alkhairi dan uwa mungode Allah kara basira
2026-11-06 08:52:16
49
zaybash09
Zaybash@09🪢 :
Allah yasa yagani yafahimta Allah ka shiryemu baki daya🤲🏻🤲🏻Allah ka rabamu da son zuciya 🤲🏻
2026-11-06 08:58:27
19
official.dr.001
👉OFFICEL🩺DR💉001🥰 :
wllh izala tayi
2026-11-06 17:26:59
7
tajuddeenmhmd1
tajuddeenmhmd :
ya sheikh Allah yakara basira da daukaka
2026-11-06 10:09:49
13
abdullahimd_1
Aemdy :
jazakallahu bi khair brother
2026-11-06 14:14:30
1
khalifaumar47
Khalifa :
Kai kuma daga ina
2026-11-06 10:18:15
5
mhizmuaz
𝒵𝑒𝑒 𝑀𝓊𝓈𝒶 ♡ :
See justification 😩
2026-11-06 18:56:24
0
maman.abdurrahman52
maman abdul :
Amma wannan yaron iyayen ka sunci ribar haihuwa wlh Allah yakarawa rayuwarka albarka wlh kabiyani ka wanke min zuciyata Allah yasaka maka da mafificin alkhairi
2026-11-06 13:04:03
11
almansoor7574
ALMANSOOR :
Legend dinnan surutu kawai ya iya
2026-11-06 18:58:02
5
farukutie1
@Farukutie Design :
well done 👍
2026-11-06 11:44:47
1
ahmadabbas7240
Small fc 🪓⚔️ 🪓 🦅🦅 :
Good bro 👍
2026-11-07 05:00:43
1
mugyaragobenmumatasa
mai chalsea kt 💙💙 :
@legend
2026-11-06 14:01:51
1
akilu.a.masari
AKILU A MASARI :
kai Allah ska da alkhairi
2026-11-06 12:56:13
6
user2273952805974
kowasshakida :
Ya Allah ka kawo mana irinku masu yawa. Allah ya kara maka basira
2026-11-06 09:52:19
23
adamsdons
ADAMSDON SCRAP METAL COMPANY :
Me gida Dan Allah katan bayashi ita maganar sayyadi na Umar a Quranic tazo KO Kuma hadisi in a hadisi tazo Hakan yanuna cewa gaskiya ne HADIS
2026-11-06 09:28:20
7
uthman1man
Usman balah Ahmad :
Sunnah sak
2026-11-06 10:57:30
5
abubakaridris8293
Mr saiyyaid Diee :
Allah yakara ilimi
2026-11-06 08:17:44
7
najeebsmall
NajeebSmall7 :
Baa binka bashin hujja bro [Power][Power]
2026-11-06 09:34:08
5
muhdharunajingir
MuhdSyydikurfi :
Allah yaqara basira da Albarkar ilimi
2026-11-06 09:15:17
8
To see more videos from user @aleji_unity, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About