wallahi tallahi danaji wannan labarin saida nazubda hawaye saboda yan da hukumomi suka lalace saboda son abun duniya mutum daya yana wasa dara yukan mutum million 230 wallah in dai vote ne zai kada tinubu to sai mun kada shi da yardar allah insha Allahu
2026-11-06 13:21:35
9
abdullgombi :
inshaallah waziriii is coming🙏🙏🙏
2026-11-06 20:44:54
2
kasimuadamu901 :
this ma he is right
2026-11-06 21:46:33
0
marayafaruk :
what a shame wallahi
2026-11-06 17:03:19
0
user6359373646656 :
Wannan mutumin gaskia ya fada wlh Allah ka kawo mana sauqi😭
2026-11-06 14:03:46
6
abdulaziz haruna :
Allah yasa kamaa da alkhairi yakara ilimi mai amfani
2026-11-06 14:30:19
5
Mįẓ̌ťɛř-Hałîł-ƁƘ🤗 :
Gaskiya Nigeria abun bayyi ba
2026-11-06 19:21:43
2
mzs123@#$ :
well done sir
2026-11-06 21:38:01
0
Yerima manu Bura :
God bless you sir,
2026-11-06 18:27:20
0
ADAMAWA BLOOD :
Allah sarki kasata nigeria 🇳🇬 ta shiga hannun yan jari hujja, allah yasa yan kasata zasu tashi tsiye sabida kwatan yincinsu 😭😭😭😭😭😭😭
2026-11-06 13:36:34
3
musazaurrezaurrem :
Dan Allah kaje zamfara kaga abin takaici wallahi jiya alamis ina can duk mtanen garin kowa da rigar tunibu nayi bakin cikin da bantaba yiba
2026-11-06 16:44:50
2
@phajero :
Allah ya shiga lamarin ka
2026-11-06 19:27:01
1
Hafizu Alhaji lawan :
Allah karama lpy ngd sosai
2026-11-06 19:23:29
1
daheeru :
don Allah part 3 dan muna amfana da wannan please 🙏
2026-11-06 12:36:56
2
Yaak Edoo :
Wallahi Gadkiya. Ne
2026-11-06 13:10:53
1
it's Nyako :
wannan gaskiya ne
2026-11-06 11:12:37
1
sabarherbal :
gaskiyane
2026-11-06 12:48:10
1
ishehu001 :
2026-11-06 08:41:00
2
Ahmed Muhammad Kurama :
2026-11-06 09:50:02
2
Umar 1 :
gaskiya nefa
2026-11-06 11:19:03
1
aufat motors :
Subhanallahi
2026-11-06 10:44:32
1
Alhamdulillah :
gayamusu gaskiya
2026-11-06 11:07:36
1
user19170699085 :
Allah yakaralafy danisakwana
2026-11-06 11:38:53
1
Ibrahim Salisi Khalil :
wlh gaskiya ne.. duk mai hankali ya sani
2026-11-06 12:45:56
1
To see more videos from user @mamadan.co, please go to the Tikwm
homepage.