Dan Allah mutu za iya chi wa allah ka gafartawa iyayaina ko da suna da rai
2026-11-07 22:48:40
0
Usman shankidii :
Allah ka hafartawa iyaye na
2026-11-06 14:00:26
3
Yahaya Al'umma :
Allah ka gafartawa mahaifina🥺
ka karbi kyawawan ayyukansa, kayafe masa zunubansa.
kasa aljanna firdausice makomsArsa.
2026-11-07 15:55:42
1
Abdul sk krg :
Allah yasa mu rabuda iyayenmu lpy🤲🤲
2026-11-08 08:40:48
0
Faisal Abdullahi :
Jazakhallahu Khairan ameen Ya Rabbi.
2026-11-06 19:16:58
2
MSY :
ubangiji Allah ka gafartawa mahaifina
2026-11-06 20:53:45
2
Bashar Attahiru Bba :
Allah yajikan iyayenmu da rahama 🙏
2026-11-07 23:27:59
0
Alhaji Abdulazizu Abdullahi :
Masha Allah Alhamdulilahi
2026-11-07 09:39:31
1
Moustapha Haruno277 :
SALLALLAHOU ALAYHI WA SAALLAM
2026-11-06 14:16:45
2
baffahphones :
Hakane amma da wuya kaga wanda ke iyawa iyayen shi sadaka baya musu addua sabida adduan tafi sauki aka yin sadakan me jin kan iyayen shi shikadai ne ke iya wa iyayan shi sadaka suna raye ko suna mace