@sayiyyada: alhamdulillah for everything in my life

@Sayyada Falmata
@Sayyada Falmata
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 06 November 2026 13:06:35 GMT
296766
46821
822
502

Music

Download

Comments

aliko_danmusa01
aliko_danmusa :
yanxu fa nan akwai governor ciki
2026-11-07 01:06:13
184
sultanarafat50
Yasir Arafat :
Inshaa Allah haka za bude maka kofan Aljannah kai da iyalenka
2026-11-06 16:51:51
481
mummysultan04
mamansultan :
ya Allah kabani abunda zanbada
2026-11-06 17:33:48
191
danshema516
ibrahim shehu :
Gsky ana yunwa da talauci a kasarnan Allah ya gyara mana
2026-11-06 18:38:59
54
musheesdelish
mushee’sDelish :
Meat pie and samosa is available
2026-11-12 17:22:51
0
asmieey8
Husnerhadammagaji :
Ubangiji kamin Arxiki Maii Albrk kodan Taimako 🙏😭
2026-11-06 21:37:46
39
ameerbako2
AM££R BAKO :
Allah yabada lada amma akwae wani point da nakeso nayi magana akai. Maizaisa yaranan ayi kokarin basu ilimi nazamani ayi kokari a tabbatar suna zuwa makaranta. Mu Arewa ce a rammu dakuma mutanan Arewa ayi kokari a ingatamu rayuwa 🙏🏻
2026-11-06 19:38:33
32
maijiddah204
Jiddah ✨✨ :
Allah ya Bamu iKon yin haka
2026-11-06 18:42:13
23
user2706929060922
umar Mohammed 41122 :
congratulations
2026-11-10 21:56:40
0
usmanabba123456
Usman :
wannan yazama rea
2026-11-07 08:29:35
2
eshasfruityatelier
Esha’sfruityatelier :
In sha Allah haka xaki shiga aljanna 🥺
2026-11-07 07:54:14
6
queen.haseenamuha
queen haseenamuhammad :
😂😂Niide burina nasami iPhone allah kaban
2026-11-08 06:19:29
1
g__g__i
GGi TEXTILES :
syyd Allah yayiwa rayuwa albarka alfarman shugaba saw ❤️
2026-11-06 14:48:03
11
abdulkarim.bulama3
Abdulkarim B amarja :
GASKIYANE ALLAH YASA MUDACE
2026-11-06 14:33:38
5
fatima.adam.muham2
Teema collection 😍 :
Allah yabada lada amizani 🙏🙏
2026-11-06 23:28:04
1
armer227
Armer :
Sadakar jumaa kenan Allah kayimana arziki duniya da layira
2026-11-08 19:05:59
2
matar.enginear
MATAR ENGINEAR :
Delicious KILISHI available in Kano
2026-11-07 11:31:59
1
fatima.mai.zaninga
Fatima Mai zaningado :
Allah yabuyamaka bukatonja naalheri
2026-11-10 06:00:26
1
khairatbaffah0
khairat baffah :
Masha Allah
2026-11-07 11:28:37
2
mafanskitchenluxurykano
Mafan’s kitchen luxury :
Masha Allah
2026-11-07 10:01:28
3
user5510565233828
Hassan :
kaiiii yanzu kowa xai samu Allah yasaka da alheri 🥰🥰🥰
2026-11-07 16:54:34
1
abubakarabdullah1414
mee_madara :
wajen maxa daban na mata daban😊
2026-11-10 07:39:52
1
user3616096183476
kamal :
Allah sarki Yan uwana yayan talakawa Allah yasaka Miki da alkhairi yakara arziki
2026-11-08 16:47:09
2
rahasu.bayerabiu
Rahasu bayeRabiu Abdulhameed :
Allah ya kara kusanci da shugaba sallallahu alaihi wa sallam
2026-11-07 11:09:38
3
zainab.bala.inuwa
zainab bala inuwa :
Dan Allah me Ake rabamusu haka🤔
2026-11-07 14:44:09
1
To see more videos from user @sayiyyada, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About