Kuma fa a hakan wai gyara kake so a samu a ƙasar ta wannan hanyar koh?. Hmmm with those kind of people we have a very long way to go a ƙasar nan wallahi.
2026-11-06 18:02:42
0
Chikaji :
Inshaa Allah kundinga yin kuskure kenan
2026-11-06 18:15:12
0
sani sulaiman :
maganar gaskiyakinan
2026-11-06 18:54:49
0
Atikulated :
ko yanzu ba abinda zaiyi
2026-11-06 19:13:42
0
musatunau 001 :
Wannan Gaskiyane wallahi
2026-11-06 18:56:45
0
RIBADU :
shine kawai
2026-11-06 18:09:54
0
ABDUL A A G ENTERPRISE :
gaskiya ne
2026-11-06 17:46:21
0
Alh zakari himu :
haba mutonina
2026-11-06 16:08:17
0
usman_Aliyu bkr :
you no 🤣😂🤣😂🤣🤣🤣
2026-11-06 17:59:45
0
AREWA MUFARKA :
gaskiyane
2026-11-06 16:33:53
0
kabeer Ibrahim Asyd :
kwankwaso ya fi manyan ku gano lissafin siyasa
mu anan kano bayan mun shiga Ndc sai chairman din su ya nuna turjiya dan da nan kwankwaso ya janyo shi a jika kuma ya tabbatar masa da shugabancin sa
duk da a yanzu muna zargin ya canza mana yan takara mutum biyar
2026-11-06 15:51:37
0
tafida :
wannan gaskiyana mungayamusu wlh akawai matsala amma basu yardaba yanxu gashinan ana yakin Neman zabe Kuma gawata sabuwa tataso dole hankalinsu zaikoma kan Shari, a
2026-11-06 20:24:06
0
Rufai ayagi :
Kotu ta soke takarar INEC regular customer, yanzu dai damu da ubansu seyi kadai zamuyi takara kenan.
Mr. President Peter Obi Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.
NIGERIA WILL BE OK 🔴✌🏻
2026-11-06 20:32:10
0
mj 🇮🇷 :
kuntashi daga aiki hhhh
2026-11-06 17:16:48
0
ibrahimDonachawai :
malam Atiku yayi Girman Kai ne shi yaja mishi matsala
2026-11-06 17:10:32
0
Aminu Lawali :
😳😳😳
2026-11-06 16:21:20
0
Alh Rabo Araba :
😁😁😁
2026-11-06 21:29:59
0
Yusufu hassan :
🥰🥰🥰
2026-11-06 13:45:27
0
To see more videos from user @riskuwa1, please go to the Tikwm
homepage.