@mudatex_nig: Imitation isn't flattery when it compromises quality and steals your identity. We protect our brand, our standards, and our hustle. No shortcuts. #ExecutiveMindset #BusinessStandards #Mudatex #MudassirIdrisAbubakar
Taka adire shi kuma yayi nashi adirex Wlh a doka ba abinda zaka iya yimasa domin ya canja suna, kamar Rolex Idan kayi copy dinsa kasama naka rolix ko rolecx to bai Sabawa copyright ba, ni shahidi ne Akan hakan
2026-11-06 20:32:44
48
gwani Salmanu mu,azu jibril :
ya Allah yakara daukaka bro
2026-11-06 13:28:12
58
Leena Ty :
Amma adire ai banaka bane mudatex tsakani da Allah
2026-11-09 12:03:05
12
CEO AI FOOTWEARS :
You don’t needs to talk duk wanda ya dauka sunanka yayi kaya sue him for a legal action and seek for 1b damages