this year
1. mahaifiyata ta rasu
2. Anmin kishiya
3. nayi miscarriage anmin wankin ciki
Amma Alhhamdulillah 🥰🥰
2026-11-07 04:59:18
42
farida stitches ♥️ :
😭😭😭alhamdullah i lost my lovely daughter this year 25days with out hwr
2026-11-06 14:17:27
35
AUTAN MAMANTA🥰😍🥰 :
Alhamdulillah
nasamu juna biyu anmun cs amma yaron kwanansa 9 yarasu 😭
Allah yakaramun lfy yasa mai cetone
2026-11-06 13:54:17
41
DESIRE BY JIDDS 🛍️🌸 :
Alhmdlh alhmdlh alhmdlh
Allah kasa mu cinye duk wata irin jarraba da qaddara da zaka aiko cikin rayuwar mu
I lost my lovely husband 💔😭 this year Allah yasa hakan shine alkhairi a rayuwa ta 🥰
Allah yasa wadda zamu shiga tazo mana da nasara mai tarin yawa👏🏻👏🏻
2026-11-06 14:37:55
8
khadijatalba4 :
Wallahi Alhmdulillah Alhmdulillah 2026 is a big year for me ,Allah ya min abinda ban taba tunani ba ,Allah ubangiji yasa 2027 yazo manah da abinda yafi Wanda muka samu yanzu 🥰💕
2026-11-06 14:15:35
23
Ammie_BeautyCare :
Alhamdulillah ya Allah I've giving birth this year ina exams and Alhamdulillah by 20th I'll be a graduate
2026-11-06 19:18:26
0
HajjaZuly 1stladies collection :
Gamunan Yan kaduna 💃💃💃😄 Kuma munce
Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! mun tafawa kanmu
2026-11-07 07:22:40
7
PetalbyAyysherr :
Teacher 🫡
2026-11-06 15:22:15
0
oum najmah :
Alhamdulillah Allah ka bani ikon cin wannan jarabawa 😭😭mijina ya dakeni kuma ya sakeni yau kwana5 Kenan
2026-11-06 17:59:16
10
farida butu :
Alhmdulilah, have been sick almost through out dis year took care of myself/medical bills myself, go back for my PG programm sponsored by me, bought a brand new phone with my sweat. Alhmdulilah ya Arrahaman
2026-11-06 14:49:29
7
zahra_annu :
Yes oooo
2026-11-06 19:18:11
0
💜 :
allhdulillah ☺️☺️
2026-11-07 15:22:41
1
@oum~shaheed :
Hmmm awannan shekarar nai hankali
2026-11-07 14:39:01
1
nana Aisha mukhtar :
alhamdullilah
2026-11-07 14:53:01
1
african.People88 ♻️ :
Too
2026-11-06 23:08:59
2
mabbas🥰🥰 :
Wlh kuwa hmmm Allah yasa mudache 🤲🤲
2026-11-06 19:27:41
1
NOUREA EMPIRE :
Wallahi ko amman alhmdulillah yah allahu
2026-11-07 06:28:39
1
zahra’s_ galleria :
Gaskia 2026 😭 sea hankali Allah yasa 2027 tazo mana da Alkhairi
2026-11-07 11:13:00
2
@maman.twins54 :
Alhamdulillah Allah kasauyamin rayuwata zuwa 2027 Allah kaimin sauyi mafi alkairi da duk yan uwa usulmai baki daya
2026-11-07 03:44:57
3
Softlyly🦋 :
Alhamdulillah
2026-11-06 22:16:04
1
💞nn :
فعلا🥺
2026-11-06 19:44:06
1
To see more videos from user @fauzascircle1, please go to the Tikwm
homepage.