Wllh Natsani mlm min nan a da Amman yanzu ina Sansa 🥰🥰
2026-11-07 07:16:00
34
khardibee :
wlh kuwa hanya ba kyau
2026-11-06 17:24:15
35
hajarat ibrahima💞💞💞💞 :
gaskiya ne wannan malm
2026-11-07 08:52:53
11
@habu 🙏@sufiyanu :
wlh nafara jiya
2026-11-06 15:34:48
25
High yield 📊 :
y Allah kaciremin son yarinyar nan . da tunaninta 😢
2026-11-07 09:24:15
12
Hafsat salihu :
Allah ya min zabin alkhiri 🙏
2026-11-07 11:36:42
17
RUGGED 😎 :
allah ina rokonka
allah kaciremin son hauwa'u
2026-11-07 11:05:06
7
babban_yaro :
Allah yasa mufiqarfin zuciyarmu🤲🤲🤲🤲
2026-11-07 08:06:32
11
TRIPLE S🥰🦋 :
Wlhy tallahi hakane musamman soyayya domin Allah batare da kwadayi ko son abun dny ba to tabbas seka zubda hawaye masu tsananin zafi da radadi da quncin zcy
2026-11-06 22:13:57
8
abdulmaliktameem :
Girmama Manzon Allah umarni ne na Allah,
Allah yana kauda kai akan komai, amma banda taba masa Annabi.
Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam za abbe ne, ba abunda Allah ya ke so sama da shi.
Allah ka yarda mu so shi, mu yi masa ladabi da biyayya.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH.
2026-11-07 12:11:34
10
husnah :
wannan gaskiya ne
2026-11-07 16:42:35
1
bombino :
insha allahu. harna koma ga allah bazan shiga damuwa akan soyayyar mace ko namiji ba insha allah
2026-11-07 17:20:47
1
Fatimaabubakarisah40 :
send me please
2026-11-07 16:21:12
0
Real 🅰️🅱️🅱️🅰️ MG :
Gaskiyane mallam
2026-11-06 14:31:30
14
R bin Yahaya😎 :
Malam nagama tsindimawa kuma nakasa ciro kaina 😭😭
2026-11-07 08:49:16
6
Abdoul moumouni Moustapha :
hakane Malan
2026-11-07 14:37:01
1
Musbahu Musbahualhaji :
Masha Allah allah yayi jagoranci malam 🙏
2026-11-06 15:50:57
8
abakari :
slm
2026-11-07 14:47:13
1
haliloujr⚽⚽⚽ :
hakane
2026-11-07 09:43:31
3
Abdullahi bala :
ameen ya Allahu
2026-11-07 10:53:44
1
king fashion Design :
waiyo Allah 🌹 🥹
2026-11-07 11:41:23
1
lambaman3 :
Allah akbar
2026-11-07 12:28:46
1
anwaribrahim124 :
wllh wnn gaskiya ne
2026-11-06 23:53:08
3
Abba kamisu muku :
haka yake
2026-11-07 06:43:52
2
sultan :
2026-11-06 16:59:26
3
To see more videos from user @dangata911, please go to the Tikwm
homepage.