mega yadda kake da kwakwalwa da kowa haka yake anigeria da ankawo karshen zalinci
2026-11-06 20:29:40
9
hmmayarobello :
Please don Allah ina so ka bincika mana maganar hatsarin da akace jirgin sama yayi a Florida shin jirgin ne ko kuma makami mai linzami ne ya dira ake boyewa Please