1. Duk da cewa, Mace tana da yawan Hakuri da Juriya, amma hakurin ta ya ta'allaka ne kurum kan abinda take matukar So. Tana da Hakuri da kuma jure dukkan kalubalen Rayuwa, amma ba ta da Hakurin Jure yaudara ko kaddarar da za ta raba ta da wanda ta zurfafa matuka cikin kaunar sa. Hakurin ta, ba ya hanata illatuwa daga soyayya.🥰🥰🥰