@yarimapage: @tiktok creators #foryoupage❤️❤️ #arewa__tiktok #siyasarduniya #arewapeople #siyasarkano

yarimapage🇳🇬❤️🇳🇪
yarimapage🇳🇬❤️🇳🇪
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 06 November 2026 18:56:02 GMT
40343
9451
542
273

Music

Download

Comments

yarimapage
yarimapage🇳🇬❤️🇳🇪 :
Bashin miliyan uku ba dari uku ba sorry guys
2026-11-06 19:13:27
146
malick207
Abdulmaleek Auwal abdullahi :
Ya ringa sallah akan lokaci 🤲🤲🤲 sannan ya ringa yi da zuciya daya🤲
2026-11-06 19:18:56
36
kurna031
🛒KURNA ↗️ :
Allah ya tsare mana imanin mu har yanzu muna kara kokarin kare kan mu
2026-11-06 19:22:04
26
idrisshuaibu97
goat 🐐🐐🐐 :
Nima nayi caca ada Amma babana yahanani har kallon ball Saida nadaina. lokacin da nadaina nashiga papata Neman halak nasha wuya Amma bansareba. yau ni akecewa good morning sir. yau ni nake Zama da baturai mutattauna yau ni ake cewa Idris kataimaka min😭 Amma babana baiga yanda nasihansa tachanja dansaba baiga yanda dansa Yama abun ayi koyidashi ba😭.kai mutuwa baiyiba.
2026-11-06 22:31:22
6
imamu.turmuzi.mus
Imamu turmuzi Musa :
Gaskiya kabashi Shawara Maikyau Allah Yasaka maka Da Alkairi
2026-11-06 22:06:45
10
mamman.adamu.zelan
👑 ABBAN Junior👑💯💙 :
innalillah wa innna ilaihirajiun
2026-11-06 19:05:42
12
yusufharuna310
Yusuf Haruna :
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un. Allah ya shirye mu baki ɗaya, ya kyautata ƙarshenmu.
2026-11-06 19:15:05
8
bashir.mahi4
Bash 🇳🇬🇮🇶 :
innalilahi amman gaskiya kabashi shawara mai kyau allah ya sakamaka da alkairi yarima 🥺
2026-11-06 19:10:49
5
sauki_luxe_boutique
EL_saluhu :
Wannan haka yake
2026-11-06 19:09:28
10
muhammadmuaz2550
muhammadmuaz2550 :
first step ya chanza abokinsa da kuma environment nasa 😭
2026-11-06 19:06:26
12
mohammedmaina247
Moh'd Maina💯💥 :
Addiction is not a sickness of the body, but a mark left on the mind. It is the echo of thoughts, repeated feelings, and familiar comforts that the heart keeps calling back. What the mind repeats, it learns to hold onto. Pain, pleasure, escape, or relief leave their footprints behind, and with time those footprints become a path the mind walks without thinking. Yet echoes can fade. A mark on the mind is not a life sentence. With patience, awareness, and care, the mind can be taught new sounds, new paths, and quieter nights. May Allah, in His endless mercy, grant lasting relief to all whose lives are being worn down by addiction of any kind. May He heal their hearts, steady their minds, and guide them gently back to peace.
2026-11-06 23:46:39
0
hassan.abdulrahma73
Hassan Abdulrahman :
Allah ya taimake mu 🥺
2026-11-06 19:04:40
7
muazumuktar0
Muazu Muktar :
Very good advice.
2026-11-06 19:32:39
0
umarmaiturare1
Maiturare 001 :
tabbas kabashi shawara mai kyau
2026-11-06 19:18:33
5
abdulraxa
Abdul S Xaki :
Kai innalillahi wa'inna ilaihi rajuun Allah y bashi mafita
2026-11-06 19:11:51
6
soumanahama810
soumanahama810 :
Allahou Akbar
2026-11-06 19:07:28
5
ad.global
AD GLOBAL :
I know more than 5 people with similar experiences
2026-11-06 22:37:56
2
danmasaniglobal1
COMRADE ZAYYANU GLOBAL VENTURE :
this is good tactice and good advice 👍 YARIMA
2026-11-06 21:42:18
1
notyzaki
malam noty :
Wlh anasamun irin hakan,Allah ubangiji yashiryardamu bakidaya,Kaima Allah yy maka albarka,shawaran yashafemu🥰🥰
2026-11-06 19:24:34
5
danmutunci6
DAN MUTUNci :
wallayi tallayi nasan abokina damuke kasuwa yasamu damar da shine company yakebawa kudi yabamu Amma saida aka bishi sama da million 200 wlly Amma danaganshi wlly saida naimai kuka nabashi wani abu allah sarki bawa
2026-11-06 20:30:41
7
bashirtambari1
MANGATAN KEL TAMASHEQ :
Allah yasaka maka da alhairi yarima
2026-11-06 19:13:18
5
abbaceeman43
Abba ceeman :
gsky bb wani shawara da yafi wannan da za a bashi Allah yasa yayi amfani dashi domin gambling bala I Allah y tsare mu Baki daya
2026-11-06 19:12:27
6
dunoma23
Musa Dunoma :
nima ga nawa shawaran, yai sallah lokaci biyar akan lokaci Kuma cikin jam'u, idan Allah ya yarda duk zai daina
2026-11-06 19:09:55
11
gsgtextile.ng
abbakar sg✅️ :
Allah ka rabamu da mugayen abokai
2026-11-06 19:31:48
8
ibbtckiller
prince sanko mb :
yarima gaskiya da zan samu number Whatsapp naka zan ji dadi please
2026-11-06 19:04:23
8
To see more videos from user @yarimapage, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About