@tsakargida1: Stabbing zubi sabbin tafiya mutattauna game da sababbin labaran da ke tafiya yanzu a cikin gasar fitattun karshen shekara zango ba biyu #creatorsearchinsights #fypシ゚viral__ #fitattunkarshenshekara #arewa__tiktok #hausanovel
Wlh ya umar abun ba dadi amma ummu salma tana bani haushi wai har yanzu tana sonshi muna godiya
2026-11-06 19:17:58
2
user3748588680344 :
Gafara dai! Bari in gyara shi ya zama cikakke kuma mai dadi kamar yadda kake so, ba tare da barin wani gurbin suna ko kalmar da za ta sa a ji kamar akwai abin da aka rage ba. Ga shi nan:
Wannan littattafan sun yi dadi sosai. Allah Ubangiji ya bai wa mai rabo sa'a. Allah Ubangiji ya bai wa mai rabo sa'a. Kuma muna godiya sosai ga Yaya Umar. Allah Ubangiji ya kara basira da kwarin gwiwa. Mun gode sosai daga daya daga cikin ‘yan tsakar gida.
Ko wannan ya yi daidai da yadda kake so a rubuta shi? Idan akwai wani gyara ko canji da kake so a yi, sai ka gaya mani nan take!
2026-11-06 20:10:13
0
ameeranh tsakar gida 🥰 :
Yaya Umar namu na gargajiya [Heartwarming]
2026-11-06 19:20:32
4
أم فردوس 🤱 :
🙌 Se dakai Yaya umar masha Allah
Fargar jaji
Rayuwa da Gibi
umarnin Zuciya
2026-11-06 19:17:38
5
sholykabeer :
zakarun shekarar nan ido a duhu kiran rabo safiyya🥰🥰🥰
2026-11-06 19:24:59
4
maryam funtua :
masha allah sannu da kokari yaya umar
2026-11-06 19:17:39
4
Zainab adamu :
safiyya wlh da Kiran rabo suna fiso[Heartwarming]
2026-11-07 09:50:09
0
Deejah small :
Masha Allah muna godiya
2026-11-06 19:21:38
1
khady🥰 :
hmm kowa dai da nashi kaddarar Allah ka bamu da sauƙi ☺️yaya Umar sannu da kokari Allah ya saka maka da alkairi 🙏
2026-11-06 20:06:54
1
نجاءة :
ai yaya umar bazamuce komiba sai ankamala amma ni wannan rayuwa da gibi zai bada abinda akebukata
2026-11-06 19:26:55
1
Autar mamata :
agaskiya kiran rabo karshi ne 🥰🥰🥰🥰ya umar Allah ya kara basira Allah ya baka lfy jiki da na zuciya
2026-11-08 00:31:14
0
Fatima Tanko :
Rayuwa da gibi Yayi dadi over
2026-11-06 23:03:01
0
prettyhafsy :
Dan Allah Yaya umar kayi mana recommending din old novels pls
2026-11-07 13:13:14
1
Zaynabooo🦋 :
ALLAH shi kyauta 🥹🥹🥹
2026-11-06 19:23:40
6
user5652592960880 :
ya salam wlh ina mugun son littafi nan
2026-11-06 20:01:12
0
lujaina_fallata :
to mudai masha Allah zamuce litattafan mu ba wanda ba shida dadi se mucewa marubutan mu sannun su Allah ya Kara basira danni na kasa zaba ma sabida ko wanne yanada dadi me karatuma yana iya kokarin shi yaga ya bamu yadda ya kamata mun gode ya umar 👍🏻🙏🏻
2026-11-06 19:33:50
0
Zeehatoudeen :
Chakwakiya za a je da su novels din nan 🔥📚😂mu kasance gobe in allah ya yarda a YouTube channel na limamin tsakar gida akwaii show 🔥
2026-11-06 19:40:25
0
Masauda Sulaiman :
wallahi ummu salmah tanabani tausayi anma yanzu nafara jin haushi tah duk son danakeyima Namiji anma harkayi gangaci zagin iyayen nah wallahi na rabuda shi har abadah
2026-11-06 20:41:06
1
user948222017255014 :
Masha Allah yaya Umar Muna godiya sosai Allah ya kara daukaka
2026-11-06 20:10:43
0
Fatima Bello Adam :
sai dakai yayanmu Allah ya Kara basira
2026-11-06 19:22:11
2
The Triple H :
Allah ya barmana kai limamin tsakar gida namu
2026-11-06 20:15:16
0
To see more videos from user @tsakargida1, please go to the Tikwm
homepage.