@tiktokupdate001: #tiktoupdate🦋 #trending

💚 TikTok Update 🦋🩵🥂
💚 TikTok Update 🦋🩵🥂
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 06 November 2026 20:24:19 GMT
255441
20897
241
568

Music

Download

Comments

khaleedgee2
💫~KHALID~GEE~💫 :
Wallahi yaronnan legend ne 😎
2026-11-06 23:17:51
71
teejey001
it`s teejey :
Talakawa mukula da sallah Akan lokaci 🙏😢
2026-11-07 13:34:56
45
hilwa_spices_and_more
hilwa_spices_and_more :
Allah sarki su gama suje su ci su kaji da ice cream da dae sauran kwalam da makulashe kai jamaa Allah kai mana arxiki 🥰🙏
2026-11-08 14:01:23
3
s.magaji3333
saifullahi magaji :
kowa yayi hakuri da yadda kadarassa tazo masa amma wlh kudi dadi garesu
2026-11-07 08:49:24
24
s.lucky_boy2
LUCKY BOY :
This boy 😂
2026-11-08 00:04:09
1
hussain_sani_gaye
The_Bashyoo :
Allah ya Rabamu da Talauci
2026-11-06 21:59:09
14
autaninna272
autaninna :
Allah sarkin mukan lokacin munayara inmuka haukujeran innanmu saitace musauka karmu balla mata Amma suhar tsalle sukeyi hmmm talauchi yarabamu da eyayenmu
2026-11-06 21:51:23
21
aleyumegakura
AleyuMega Kura👨‍💻 :
😂Allah sarki mu Yayan talakawa sakon habaici ya zo mana mun karba kuma mun gode 😁😁😁
2026-11-08 06:17:21
4
zamani.cosmetics
zamani cosmetics :
the boy won the challenge
2026-11-08 12:34:18
0
diijeee8
Khadija’s dairy hub🤭🖤 :
Tinba yau naga video nan ba saida nayi saving inshi saboda yaran nan ya birgeni wlh
2026-11-06 23:10:17
14
sir.u.s.s
عمر سعد ساديسو :
Sannan Kar ashagala ayiwa annabi salati 🥰🥰🙏🙏
2026-11-08 12:03:34
4
ibrahimmusakangiw
ibrahimmusakangiwe :
gaskiya yaran masu kudi mukam munkira ruwa
2026-11-06 22:57:35
5
yahuzabature
yahuzabature :
sorry lide
2026-11-07 19:21:56
0
isahsunusi555
💥I.S.A💥 :
gsky kam yayan mlm Garba kuwa sai fada da kunun safe Khai Allah ya azirtamu🤲
2026-11-06 22:59:26
2
dokajosbeautypalace
dokajosbeautypalace&incense :
Uhm kunga tafiyata🏃‍♀️ina da masu gyrn jiki💃🏃‍♀️
2026-11-07 21:38:54
2
teemarhhas
Tantabara💍❤️💖💘🫶 :
Na uku nan za’aje dashi gsky
2026-11-06 20:33:01
7
artbojuwa5
Bojuwa’s creative studio :
Yanzu da mu mukai wnn se ace muna koyawa yaran mu rashin tarbiyya 🥹🥹muma allah kayi mana arziki 😭😭
2026-11-06 21:30:15
5
sbnatiionbarkono
SBNation🔥Mai Wanka Da borkono :
banyi gidan mu ba Allah yasa yarana suyii🥺
2026-11-06 21:55:31
5
sir_moses_
💦ORIGINAL DAN KADUNA 💦 :
NI NA UKU NAN YA TASHI KAIIII NAH😳😁😂
2026-11-07 22:47:48
2
user25457101200190
Muhammad :
Antashi kaina 😜
2026-11-07 12:54:45
3
wonderful___boy
FAIZU ALHAJI YUSHAU :
Ya Allah kasa mudace 🙏kuma idan mun dace mu dafe 🤲👏
2026-11-07 22:55:13
2
maman.afnan55
Maman Afnan :
masha allah karamin ya birgeni
2026-11-07 16:54:54
1
sbalarabe6
sbalarabe6 :
Wannan yaron master ne😎
2026-11-07 23:06:24
2
teemahsdelight0
Teemah’s delight :
Azo ayimun ciniki please
2026-11-08 07:23:58
1
To see more videos from user @tiktokupdate001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About