Kullum Sai Su kirani bana picking thesame thing yesterday
2026-11-07 07:40:03
1
ZATUNNADAQAIN CLOTHING :
Karya ne don har yanxu suna kira
2026-11-07 12:07:52
1
ummu shukrah :
ana yawan kirana ko dazu ankira Amma fa cooler tune
2026-11-07 17:40:50
0
aishasani1297 :
ankirani yafi sau goma da Ina dagawa daga baya nadaina dagawa
2026-11-07 11:57:55
1
saratu saiduibrahim :
ankirani koh ranar alhamis kuma nadauka amma bansamuba
2026-11-07 17:28:27
0
basho :
wallahi karya ne ni nadaga amma ba a tura min ba
2026-11-07 10:15:06
1
Bilki07 :
Bawan Allah ban taba dagawa ba hasalima farkon Kiran da akayi man bana kusa missed call na gani sai nayi blocking number Kuma cikin ikon Allah na samu kudin
2026-11-07 06:32:53
1
Official Prince hong :
an kira ni ban dauka ba
2026-11-07 16:58:26
0
Fatima :
nadaga kuma ban samuba
2026-11-06 22:38:42
1
fulaniauwl :
wlh ana ta kirana
2026-11-06 23:17:35
1
abban shagali :
nima ban dagaba ankirani
2026-11-07 06:08:46
0
kauna🌺🌺👩❤️👨 :
2026-11-07 15:40:39
0
Abteelhs :
Mtn ne
2026-11-07 16:45:05
0
Asshe💞💕 :
Ankirani har sau Biyar ban daga ba
2026-11-07 15:54:15
0
maikatifa :
wlh ankirani yakai sau biyar
2026-11-07 15:44:50
0
YiR MAN LOVER BOY :
Wllh dazu ma sun kirani naki dagawa
2026-11-07 16:13:46
0
To see more videos from user @dan.umma.kano.backup, please go to the Tikwm
homepage.