@dr.umaryamco: Amfanin face mask 😷 #Healthawareness #HealthEducation #PublicHealth #healthwithDrUmar

Dr. Umar Yamco
Dr. Umar Yamco
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 06 November 2026 21:05:29 GMT
44354
3857
160
47

Music

Download

Comments

manirfaisal
Manir Faisal Esq :
Idan zan je sayen awara, sai na saka facemask 😂
2026-11-06 21:55:04
73
jiddarh140
jiddahauwa muhd lawan :
rufe fuska ai duniya ne wlh
2026-11-06 21:25:28
40
matawakkila
um t 008✔️ :
Allah yasa mahaifyar ka yar'aljannace
2026-11-06 21:10:58
61
nasmatubaja
nasmahbaja :
😂😂Me watching this with facemask on 😭😂
2026-11-07 09:04:28
0
primecabin
Car Decor :
Allah yasa mudace 🙏 ♥️
2026-11-07 09:05:31
1
abdullahimariyaidris
kifdeeyerh :
face mask cikon kwalliya kenan
2026-11-06 22:09:51
8
maryumerh.era0
M💋💋💋 :
I’m always with 😷 😫
2026-11-07 06:12:06
0
zeeberry25
👑Gimbiya👑 :
mumasu asma aydole musaka facemasks
2026-11-07 03:05:05
0
user2913000521570
@Abk,danmarkade :
nice one sir Masha Allah
2026-11-07 05:22:10
0
zyra_the_unique
Zyra💕 ꧁༺𝓚༻꧂ :
Kwazinss kucemin Heyy🤭💐
2026-11-06 21:56:39
1
zaraaligrema
zaraaligrema :
Yanzukam lokacin sanyi dole mukoma sakawa ai, kodan hazo ƙura.
2026-11-07 04:28:41
4
alhajis.girl4
ALH’S QUEEN :
for asthma reason
2026-11-07 05:21:40
0
mujitaphamaifanta
mjmaifanta :
mafiya yawa munana ne suke sawa
2026-11-06 21:10:52
5
herpsertoo0
ArabianPrinces :
Raayine 😂
2026-11-07 08:40:11
1
abashiya.ghali
AGA COLLECTION😍 :
In ban saka bah bana iya fita walh
2026-11-07 08:03:35
2
xahrarrhgamawa
Xahrarrh :
hm mu Muna sawane Sabida lalura,musamman yanayin da ake ciki ynzu
2026-11-06 22:51:12
2
jiedderh7
jiedderh🧕🏻💜 :
Wlh niqab da face mask yazama kamar ibada a wajena 🥰
2026-11-06 21:43:00
8
liyohmee637364
Aliyu AS✍️ :
wlh b wanda y Isa y hanani Sawa domin wlh har wuni nke d kayana
2026-11-07 06:13:26
2
mohammed.lawan420
Mohammed lawan :
Basuda gaskiyane kawai
2026-11-06 23:30:05
2
dijah_azare
dijah Azare🦋 :
mu larurace ma take sawa mu sakawa ba dan dadi ba tunda nayi pleural effusion dan in dai zan fita sai na saka sbd iska yawa take min.☺️
2026-11-06 21:11:19
4
khadijawasili
Hady’s_Glam :
Allah yabada lada
2026-11-06 21:10:46
2
mubarakboza
M_Boza design🇳🇬 :
Dr zan iya yin bacci da shi sbd sau dayawa ina tashi hancina ya toshi sbd mura
2026-11-06 21:17:58
3
nabeeybeauty
💝Nabila💝 :
Wlhy Dr muma masu matsalar asma dole musa 😭
2026-11-06 22:16:42
2
user958174660
Umman Abdul Malik🧕 :
Dan Allah Dr meyasa ake hana mata masu ƙaramin ciki shan zuɓo?
2026-11-07 05:57:20
1
hajarluxe8
hajarluxe8 :
Idan banida kudin baza capacity kuma banyi wankan arziki ba sai na rufe fuskata asiri rufe na fita na dawo[Tears of joy]
2026-11-06 22:37:24
1
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About